Zulhajji

Watanni Goma Sha Biyu Na Kalandar Musulunci, Ya kunshi hajji

Zulhajji shine wata na goma sha biyu Hijira kalanda, wata ne mai alfarma a tarihin Musulunci. A cikin watan ne ake yin aikin hajji[1].[2] [3][4] duk wanda yaje yayi Aikin Hajji ana kiran shi da suna Alhaji ko Hajiya idan mace ce.

Zulhajji
calendar month (en) Fassara
Bayanai
Ƙaramin ɓangare nasacred month (en) Fassara da Hijri month (en) Fassara
Bangare naHijira kalanda
MabiyiDhu al Ki'dah
Ta biyo bayaMuharram
Alhazai a zaune suna karanta Al Kur'ani a cikin watan Zulhajji


Bukukuwa

  • 9 Zulhajji Ranan Arafa
  • 10-12 Zulhajji ranan babban sallah Eid al-Adha

Manazarta

Hanyoyin haɗi na waje