Zimbabwe

Zimbabwe ko Jamhuriyar Zimbabwe, (da Turanci: Republic of Zimbabwe), ƙasa ce, da ke a kudu maso Gabashien Afirka. Zimbabwe tana da yawan fili kimanin kilomita arabba'i (390,757). Zimbabwe tana da yawan jama'a kimani (16,150,362), bisa ga jimillar shekara ta (2016), Zimbabwe tana da iyaka da Afirka ta Kudu, da ga kudu, Botswana da ga kudu masu yamma, Zambiya da ga arewa, sai kuma da Mozambique Daga ga gabas. Babban birnin Zimbabwe, Harare ne. Shugaban kasar Zimbabwe Emmerson Mnangagwa (lafazi: /emeresone menanegagewa/) ne daga shekara ta( 2017).

Zimbabwe
Flag of Zimbabwe (en) Coat of arms of Zimbabwe (en)
Flag of Zimbabwe (en) Fassara Coat of arms of Zimbabwe (en) Fassara

TakeTaken Ƙasar Zimbabwe

Kirari«Unity, Freedom, Work»
«Unitat, llibertat, treball»
«Undeb, Rhyddid, Gwaith»
Suna sabodaGreat Zimbabwe (en) Fassara
Wuri
Map
 19°S 30°E / 19°S 30°E / -19; 30

Babban birniHarare
Yawan mutane
Faɗi15,178,979 (2022)
• Yawan mutane38.85 mazaunan/km²
Harshen gwamnatiTuranci
Yaren Shona
Harshen Arewacin Ndebele
Chewa language
Barwe (en) Fassara
Harshen Kalanga
Harsunan Khoisan
Ndau (en) Fassara
Harshen Tsonga
Harsunan alamar Zimbabwe
Sesotho (en) Fassara
Harshen Tonga (Zambia da Zimbabwe)
Harshen Tswana
Harshen Venda
Harshen Xhosa
Yaren Nambya
Labarin ƙasa
Bangare naKudancin Afirka da Gabashin Afirka
Yawan fili390,757 km²
• Ruwa1 %
Wuri mafi tsayiMount Nyangani (en) Fassara (2,592 m)
Wuri mafi ƙasaKogin Runde (162 m)
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
MabiyiSouthern Rhodesia (en) Fassara
Ƙirƙira18 ga Afirilu, 1980
Tsarin Siyasa
Gangar majalisaParliament of Zimbabwe (en) Fassara
• President of Zimbabwa (en) FassaraEmmerson Mnangagwa (24 Nuwamba, 2017)
Ikonomi
Nominal GDP (en) Fassara28,371,238,666 $ (2021)
KuɗiUnited States dollar (en) Fassara
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Suna ta yanar gizo.zw (en) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho+263
Lambar taimakon gaggawa999 (en) Fassara, 994 (en) Fassara, 995 (en) Fassara da 993 (en) Fassara
Lambar ƙasaZW
Wasu abun

Yanar gizozim.gov.zw…
Cocin Anglican Harare, Zimbabwe
Emmerson Mnangagwa shugaba na yanzu
Zimbabwe a kwallon duniya

Tarihi

Zimbabwe ta samu yancin kanta a shekara ta 1965, daga Birtaniya.

Ƙasashen Afirka
Afirka ta Tsakiya | Aljeriya | Angola | Benin | Botswana | Burkina Faso | Burundi | Cabo Verde | Cadi | Côte d'Ivoire | Eritrea | eSwatini | Ethiopia | Gabon | Gambiya | Ghana | Gine | Gine Bisau | Ginen Ekweita | Jibuti | Kameru | Kenya | Komoros | Kwango (JK) | Kwango (JDK) | Laberiya | Lesotho | Libya | Madagaskar | Mali | Moris | Muritaniya | Misra | Morocco | Mozambik | Namibiya | Nijar | Nijeriya | Ruwanda | Saliyo | Sao Tome da Prinsipe | Senegal | Seychelles | Somaliya | Sudan | Sudan ta Kudu | Tanzaniya | Togo | Tunisiya | Uganda | Zambiya | Zimbabwe

Mulki

Arziki

Wasanni

Fannin tsaro

Kimiya da Fasaha

Sifiri

Sifirin Jirgin Sama

Sifirin Jirgin Kasa

Al'adu

Mutane

Yaruka

Abinci

Tufafi

Ilimi

Addinai

Musulunci

Kiristanci

Hotuna

Manazarta