Wikipedia:Muƙalar mu ta yau

Shafin dake dauke da mukalar mu a yau na Babban Shafin Hausa Wikipedia

Shafine dake dauke da Mukalar mu na wannna rannan, zaka iya sabunta shafin ta hanyar kirkiran saban template na mukalar mu a yau na wannan rana, amman kada ka goge tsohon shafin, sai dai ka kirkira wani sabo, tsofaffin za'a taskance sune a matsayin kundin tarihin babban shafin Hausa Wikipedia, domin kirkiran saban shafin, an maka alama na wannan template din {{Muƙalar mu a yau 01}}.

An gama wannan
  • Mukalar mu a yau na farko

Template:A yau{{Muƙalar mu a yau 01}}

Muhammadu Bello
Muhammed Bello (Larabci: محمد بلو) Shi ne sarki na biyu. Sarkin Musulmi ya yi mulki daga shekara ta alif ɗari takwas da sha bakwai 1817A.c, har zuwa shekara ta alif ɗari takwas da talatin da bakwai 1837A.c. Ya kasance marubucin tarihi ne wanda kuma ke da Ilimin addinin Musulunci. Ɗan Usman Ɗan Fodio ne kuma mai masa hidima, wanda shine ya kafa Daular Sokoto kuma shi ne Sultan (Sarkin Musulmi) na farko. Lokacin mulkinsa, ya ƙarfafa da'awar yaɗa Musulunci a dukkanin yankunan Ƙasar Hausa, da tsarin karantar da mata da maza, da kuma kafa kotunan Musulunci, Ya rasu a watan Octobar, a ranar 25, shekarar alif ɗari takwas da talatin da bakwai, 1837, ƙaninsa Abu Bakar Atiku ne ya gaje shi, daga nan sai ɗansa mai suna Ali Babba bin Bello ya gaji sarautar a gurin Abubakar Atiku.
Ku kirkira saban Mukalar mu a yau a nan kasa

Template:A yau 02

  • A yau na biyu

Hijirar Sahabban Annabi Muhammad S.A.W zuwa Garin madina. A Lokacin da qurqishawa suka samu labarin yaɗuwan musulunci a cikin garin madina [yathrib] sai suka tsananta cutarwa ga sahabban Annabi Muhammad tsira da amincin Allah su tabbata a gareshi.Sai Manzon Allah ya umurce su da suyi hijira zuwa madina domin su haɗu da ƴenuwansu musulmai na garin madina [ANSAR].Sai suka fara barin garin makka a ɓoye, saboda kada ƙuraishawa su hana su yin hijiran.A Lokacin sayyidina Abubakar yaso yayi hijira, sai Annabi ya hana shi, sai ya zauna tare da ANNABI a garin makka.

REFERENCE:KHULASATUN NURIL YAƘIN SHAFI NA 38


Template:A yau 03

  • A yau na uku

Samfuri:Muƙalar mu a yau 03


Template:A yau 04

  • Kanun labarai na hudu

Samfuri:Muƙalar mu a yau 04