Turkmenistan

Turkmenistan (lafazi: /turekemenisetan/) ko Jamhuriyar Turkmenistan ƙasa ce, da ke a nahiyar Asiya.

Turkmenistan
Türkmenistan Respublikasi (tk)
Türkmenistan (tk)
Tutar Turkmenistan Tambarin Turkmenistan
Tutar Turkmenistan Tambarin Turkmenistan


TakeNational anthem of Turkmenistan (en) Fassara

Wuri
Map
 39°N 60°E / 39°N 60°E / 39; 60

Babban birniAshgabat
Yawan mutane
Faɗi6,117,933 (2021)
• Yawan mutane12.45 mazaunan/km²
Harshen gwamnatiTurkmen (en) Fassara
Labarin ƙasa
Yawan fili491,210 km²
• Ruwa4.9 %
Wuri mafi tsayiAýrybaba (en) Fassara (3,139 m)
Wuri mafi ƙasaTuran Depression (en) Fassara (−81 m)
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
MabiyiKungiyar Sobiyet
Ƙirƙira27 Oktoba 1991
Ranakun huta
Tsarin Siyasa
Tsarin gwamnatijamhuriya da presidential system (en) Fassara
Gangar majalisaNational Council of Turkmenistan (en) Fassara
• President of Turkmenistan (en) FassaraSerdar Berdimuhamedow (en) Fassara (19 ga Maris, 2022)
Ikonomi
KuɗiTurkmenistan new manat (en) Fassara
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Suna ta yanar gizo.tm (en) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho+993
Lambar taimakon gaggawa*#06#
Lambar ƙasaTM
Wasu abun

Yanar gizoturkmenistan.gov.tm
Taswirar Turkmenistan
Tutar Turkmenistan
Tambarin Turkmenistan
masallaci

Turkmenistan ya na da yawan fili kimani na kilomita araba'i 488 100. Turkmenistan ya na da yawan jama'a 5,662,544, bisa ga jimillar shekarar 2016. Babban birnin Turkmenistan, Ashgabat ne.

Turkmenistan ta samu yancin kanta a shekarar 1991.

Yaƙin Geok Tepe, Türkmenistan 1879

Manazarta

Asiya    

Kasashen tsakiyar Asiya l

KazakystanKyrgystanTajikistanTurkmenistanUzbekistan

Gabashin Asiya

SinJapanMangoliaKoriya ta ArewaKoriya ta KuduJamhuriyar Sin

Yammacin Asiya

ArmeniyaAzerbaijanBaharainGeorgiaIrakIsra'ilaJordanKuwaitLebanonOmanQatarSaudiyyaSiriyaTurkiyaTaraiyar larabawaFalasdinuYemen

Kudu maso gabashin Asiya

BruneiKambodiyaIndonesiyaLaosMaleshiyaMyanmarFilipinSingaforaThailandTimor-LesteVietnam

Tsakiya da kudancin Asiya

AfghanistanBangladashBhutanIndiyaIranMaldivesNepalPakistanSri Lanka

Arewacin Asiya

Rasha