Tsibiran Andaman da Nicobar
Tsibiran Andaman da Nicobar yanki ne, da ke a ƙasar Indiya, tsakanin tekun Bengal da tekun Andaman. Yana da yawan fili kimanin kilomita murabba’i 8,249 da yawan jama’a 380,520 (in ji ƙidayar shekarar 2012). Jihar tarayyar Indiya ce daga shekara ta 1956. Babban birnin yanki da birnin mafi girman yanki Port Blair ne. Devendra Kumar Joshi shi ne laftanan-gwamnan yankin.
![]() | |||||
---|---|---|---|---|---|
अंडमान और निकोबार द्वीप (hi) அந்தமான் (ta) | |||||
| |||||
![]() | |||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƙasa | Indiya | ||||
Babban birni | Port Blair (en) ![]() | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 356,152 (2005) | ||||
• Yawan mutane | 43.18 mazaunan/km² | ||||
Harshen gwamnati | Harshen Hindu Tamil (en) ![]() Nicobarese (en) ![]() | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Bangare na | South India (en) ![]() | ||||
Yawan fili | 8,249 km² | ||||
Bayanan tarihi | |||||
Ƙirƙira | 1 Nuwamba, 1956 | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Lamba ta ISO 3166-2 | IN-AN | ||||
Wasu abun | |||||
Yanar gizo | andaman.gov.in |
![](http://upload.wikimedia.org/wikipedia/commons/thumb/4/48/Map_of_Nicobar_and_Andaman_Islands-en.svg/250px-Map_of_Nicobar_and_Andaman_Islands-en.svg.png)
![](http://upload.wikimedia.org/wikipedia/commons/thumb/9/90/Ross_and_Smith_island%2C_Andaman_Nicobar_Island.jpg/220px-Ross_and_Smith_island%2C_Andaman_Nicobar_Island.jpg)
🔥 Top keywords: Babban shafiCarles PuigdemontFayil:Bihar district map.PNGRadhika MerchantKola AbiolaJerin Sarakunan KanoDauda Kahutu RararaMusamman:SearchYaƙin Duniya na IIKhalid Al AmeriSallar Idi BabbaAhmad S NuhuMasarautar KanoUsman Dan FodiyoJerin sunayen Allah a MusulunciHausawaMusamman:RecentChangesKarin maganaMomee GombeNajeriyaDuniyaMusamman:MyTalkUmar M ShareefAnnabi SulaimanDavid OspinaSaudi ArebiyaMuhammadu BuhariRukuni:Webarchive template wayback linksTaimako:BayanaiAbubakar D. AliyuBola TinubuBahayaMakkahIbrahim NiassUmar Abdul'aziz fadar begeJerin ƙasashen AfirkaMufti YaksAnnabi IsahAlbani Zaria