Tokyo

Tokyo (lafazi : /tokiyo/) ko Tokiyo[1] birni ne, da ke a ƙasar Japan. Shi ne babban birnin kasar Japan. Tokyo yana da yawan jama'a 38,305,000 bisa ga jimillar 2016. An gina birnin Tokyo kafin karni na sha biyar bayan haifuwan annabi Issa. Shugaban birni Tokyo Yuriko Koike ne.

Tokyo
Flag of Tokyo (en)
Flag of Tokyo (en) Fassara


TakeTokyo Metropolitan Song (en) Fassara (1947)

Official symbol (en) FassaraGinkgo biloba (en) Fassara, Prunus ×yedoensis (en) Fassara da Black-headed Gull (en) Fassara
Suna sabodababban birni da Gabas
Wuri
Map
 35°41′22″N 139°41′30″E / 35.6894°N 139.6917°E / 35.6894; 139.6917
Ƴantacciyar ƙasaJapan
Babban birnin
Japan (1947–)

Babban birniShinjuku (en) Fassara
Yawan mutane
Faɗi14,264,798 (2022)
• Yawan mutane6,501.58 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Bangare naMinami-Kantō (en) Fassara da Greater Tokyo Area (en) Fassara
Yawan fili2,194.05 km²
Wuri a ina ko kusa da wace tekuTokyo Bay (en) Fassara, Sumida River (en) Fassara, Arakawa River (en) Fassara da Edo River (en) Fassara
Altitude (en) Fassara6 m
Wuri mafi tsayiMount Kumotori (en) Fassara (2,017.1 m)
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
MabiyiTokyo Prefecture (en) Fassara da Tokyo City (en) Fassara
Ƙirƙira6 Satumba 1868
Muhimman sha'ani
Ranakun huta
Tsarin Siyasa
Majalisar zartarwaTokyo Metropolitan Government (en) Fassara
Gangar majalisaTokyo Metropolitan Assembly (en) Fassara
• Governor of Tokyo (en) FassaraYuriko Koike (en) Fassara (2 ga Augusta, 2016)
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Lamba ta ISO 3166-2JP-13
Wasu abun

Yanar gizometro.tokyo.lg.jp
Facebook: tochokoho Twitter: tocho_koho Youtube: UCCfgVNWo4kogGJGcb2nG-Hw TikTok: tokyodouga_official Edit the value on Wikidata
Tokyo.

Manazarta