Tanzaniya

Tanzania, furucci (IPAc-en|US|ˌ|t|æ|n|z|ə|ˈ|n|iː|ə, IPAc-en|UK|ˌ|t|æ|n|z|ə|ˈ|n|ɪ|ə),[1][2][note 1] officially the United Republic of Tanzania (lang-sw|Jamhuri ya Muungano wa Tanzania), kasa ce, dake ,gabashin Afirka a tsakanin yankin African Great Lakes. Tana da iyaka da Uganda da ga arewaci; Kenya arewa maso gabas; tekun Indian Ocean ta gabas; Mozambique da Malawi ta kudu; Zambia ta kudu maso yamma; da Rwanda, Burundi, da kuma Democratic Republic of the Congo ta yamma. Tsaunin Kilimanjaro wanda shine tsauni mafi tsawo a Afirka yana arewa maso,gabashin kasar Tanzania ne.

Tanzaniya
Jamhuri ya Muungano wa Tanzania (sw)
United Republic of Tanzania (en)
Flag of Tanzania (en) Coat of arms of Tanzania (en)
Flag of Tanzania (en) Fassara Coat of arms of Tanzania (en) Fassara

TakeMungu ibariki Afrika (en) Fassara

Kirari«Freedom and Unity (en) Fassara»
Suna sabodaTanganyika (en) Fassara da Zanzibar
Wuri
Map
 6°18′S 34°54′E / 6.3°S 34.9°E / -6.3; 34.9

Babban birniDodoma
Yawan mutane
Faɗi57,310,019 (2017)
• Yawan mutane60.5 mazaunan/km²
Harshen gwamnatiHarshen Swahili (de facto (en) Fassara)
Turanci (de facto (en) Fassara)
Labarin ƙasa
Bangare naGabashin Afirka
Yawan fili947,303 km²
Wuri mafi tsayiMount Kibo (en) Fassara (5,895 m)
Wuri mafi ƙasaTekun Indiya (0 m)
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
MabiyiTanganyika (en) Fassara da People's Republic of Zanzibar (en) Fassara
Ƙirƙira26 ga Afirilu, 1964
Tsarin Siyasa
Majalisar zartarwaCabinet of Tanzania (en) Fassara
Gangar majalisaNational Assembly (en) Fassara
• President of Tanzania (en) FassaraSamia Suluhu (19 ga Maris, 2021)
• President of Tanzania (en) FassaraSamia Suluhu
Ikonomi
Nominal GDP (en) Fassara70,655,628,141 $ (2021)
KuɗiShilling na Tanzaniya
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Suna ta yanar gizo.tz (en) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho+255
Lambar taimakon gaggawa*#06#, 114 (en) Fassara da 115 (en) Fassara
Lambar ƙasaTZ
Wasu abun

Yanar gizotanzania.go.tz


Dar es Salaam, babban birnin kasar
Kasar tanzaniya
Tutar kasar tanzaniya

Yancirani dasuka shiga Tanzania sun hada masu magana da harshen Southern Cushitic wadanda sukazo daga Ethiopia (Habasha);[3] Eastern Cushitic people who moved into Tanzania from north of Lake Turkana about 2,000 and 4,000 years ago;[3] and the Southern Nilotes, sunhada da Datoog, wadanda asalin su daga yankin iyakar South Sudan–Ethiopia ayanzu, tun daga shekara ta 2,900 da 2,400 dasuka shude.[3][3][4]

Mulkin mallakan turawa yafara ne da asalin garin Tanzania a karshen karni na 19th lokacin da Jamus ta kirkira German East Africa, inda kuma hakan yaba Britaniya damar kwashe su yayin World War I. Asalin garin shine Tanganyika, tareda Zanzibar Archipelago wanda aka keba dan hukuncin yanmulkin mallaka. Bayan basu yanci kai a alif 1961 da 1963, sai garuruwan biyu suka hade a watan April 1964 inda suka kafa Kasar hadaddiyar jamhoriyar Tanzania.[5]

birnin Tanzaniya

Majalisar dinkin Duniya ta kiyasta yawan mutanen Tanzania sunkai kusan miliyan 16, Tsarin mulkin kasar, tsarin Shugaban kasa ne akan bin dokar constitutional Jamhuriya tun daga shekara ta alif 1996, babban birnin tarayyar ƙasar itace Dodoma anan ne fadar gwamnati da Majalisa da wasu hukumomi na gwamnatin suke.[6] Dar es Salaam, tsohuwar babban birnin kasar ita ta cigaba da rike msfi yawan hukumomin gwamnatin, kuma itace birni mafi yawa a kasar, da babban tashar ruwa, kuma jagorar kasuwancin kasar.[5][7][8] Tanzania is a de facto one-party state with the democratic socialist Chama Cha Mapinduzi party in power.

manyan tsaunikan kasar tanzaniya

Tanzania takasance mai yawan tsaunuka kuma tanada cunkoson mutane a arewa maso gabashin kasar, inda tsaunin Kilimanjaro yake. Three of Africa's Great Lakes sunada bangare a Tanzania. Daga arewa da yamma akwai Lake Victoria, Africa's largest lake, da kuma Tanganyika, lake din dayafi zurfi a Afirka, yashahara a iri kifayansa, gabar gabashi nada zafi da damshi, tareda Zanzibar Archipelago tsibiri. Kalambo Falls, yana nan a Kalambo River a Zambian border, is the second highest uninterrupted waterfall a Africa.[9] Menai Bay Conservation Area shine babban yankin Zanzibar marine dake samun kulawa.

Wasu al'ummar kabilu mabanbanta a kasuwa a tanzaniya
Jami'ar kasar tanzaniya
Samia Suluhu Hassan shugaba ta kasar a yanzu, kuma mace ta farko da ke shugabanci a wannan kujera a kasar.

Sama da yaruka 100 daban daban ne ake amfani dasu a kasar Tanzania, haka yasa tazama kasa mafi mabanbantan harsuna a gabashin Afirka.[10] The country does not have a de jure official language,citation needed|date=September 2017}} although the national language is Swahili.[11] A na amfani da harshen Swahili dan tattaunawa a Majalisar kasar, da ƙananan kotuna kuma harshen da ake magana dashi a primary school. Turanci kuma ana amfan dashi a kasuwanni da diplomacy, da manyan kotuna, kuma harshen a secondary da manyan makarantu,[10] duk da gwamnatin Tanzanian tana shirin daina amfani da turanci a ƙasar.[12] kusan kashi 10 na 'yan Tanzania suke amfani da Swahili a matsayin harshen su na farko amma kusan kashi 90 a matsayi na biyu suka dauke shi.[10]

Al'umma

.

Manazarta


Ƙasashen Afirka
Afirka ta Tsakiya | Aljeriya | Angola | Benin | Botswana | Burkina Faso | Burundi | Cabo Verde | Cadi | Côte d'Ivoire | Eritrea | eSwatini | Ethiopia | Gabon | Gambiya | Ghana | Gine | Gine Bisau | Ginen Ekweita | Jibuti | Kameru | Kenya | Komoros | Kwango (JK) | Kwango (JDK) | Laberiya | Lesotho | Libya | Madagaskar | Mali | Moris | Muritaniya | Misra | Morocco | Mozambik | Namibiya | Nijar | Nijeriya | Ruwanda | Saliyo | Sao Tome da Prinsipe | Senegal | Seychelles | Somaliya | Sudan | Sudan ta Kudu | Tanzaniya | Togo | Tunisiya | Uganda | Zambiya | Zimbabwe


Cite error: <ref> tags exist for a group named "note", but no corresponding <references group="note"/> tag was found