Tahmasp II


Tahmasp II (Farisawa: شاه تهماسب دوم Ṭahmāsb II) (1704 – 11 Fabrairu 1740) Shi ne Shah na goma na daular Safawiyya ya yi mulki daga 1722 zuwa 1732. Bayan mamayar da Hotakians ta yi wa Isfahan tare da kashe mahaifinsa Shah Soltan Hoseyn, Tahmasp na biyu ya mulki wani bangare na Iran na wani dan lokaci.[1] Bayan cin nasarar Isfahan da Nader Shah ya yi, Shah Tahmasab II ya shiga babban birnin kakanninsa.

Tahmasp II
Wurin kotu tare da Tahmasp II a tsakiya, kuma Nader a hagunsa. Daga wani kwafin Indiya na Jahangosha-ye Naderi, mai kwanan wata 1757/58
Shahanshah
Karagan mulki10 ga Nuwamba 1722 – 1732
Nadin sarauta24 ga Nuwamba 1722
PredecessorSoltan Hoseyn
SuccessorAbbas III
Vazīr-e AzamRajab Ali Beg
Mohammad Ali Khan Mokri
Mortezaqoli Khan
Mirza Abdul-Karim
Farajollah Khan Abdollah
Mirza Muhammad Husain
Mirza Abdollah
Mirza Mo'men Qazvini
Mirza Muhammad Rahim
Rajab Ali Khan
Haihuwa3 ga Disamba 1704
Esfahan,
Mutuwa11 ga Fabrairu 1740 (shekaru 35–36)
Sabzevar, Daular Afsharid
Birnewa
Haramin Imam Reza, Mashhad, Iran
SpouseShahpari Begum
IssueAbbas III
Soltan Hoseyn II
Esmat-nesa Begum
Names
Sultan na Sultans Abul Muzaffar Shah Tahmasp II al-Husaini al-Musawi al-Safawi Bahadur Khan
Regnal name
Shah Tahmasp II
MasarautaGidan Safawiyya
MahaifiShah Soltan Hosyen
MahaifiyaShahbanu Halima Sultan

Nazari