Sheikhpura

Birni ne da yake a karkashin jahar (Bihar) dake a gabashin kasar indiya, wadda itace jiha ta uku wajen yawan jama'a a kasar ta indiya, Wanda kuma akalla a kidayar shekarar 2011 tanada jumullar mutane 636,342 a birnin.

Sheikhpura

Wuri
Map
 25°08′24″N 85°50′27″E / 25.14°N 85.8408°E / 25.14; 85.8408
ƘasaIndiya
Jihar IndiyaBihar
Division of Bihar (en) FassaraMunger division (en) Fassara
District of India (en) FassaraSheikhpura district (en) Fassara
Babban birnin
Labarin ƙasa
Altitude (en) Fassara43 m
Bayanan Tuntuɓa
Lambar aika saƙo811105
Kasancewa a yanki na lokaci
UTC+05:30 (en) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho6341
Wasu abun

Yanar gizosheikhpura.bih.nic.in

Lambar gidan waya

Lambar PIN na Sheikhpura gidan waya shine 811105. [1] Lambar akwatin gidan waya na Mehus ita ce 811102. [2]

Fitattun mutane

  • Sri Krishna Singh [3]
  • Makhdoom Shah Muhammad Munim Pak
  • Sayyid Hasan
  • Sudarshan Kumar [4]
  • Krishna Ballabh Sahay [5]
  • Rajo Singh [6]
  • Sunila Devi [7]
  • Kumkum, Jarumar Bollywood daga dangin Hussainabad nawab wacce ta fito a fim din bhojpuri na farko a matsayin jagorar Ganga Maiya Tohe Piyari Chadaibey kuma ta taka muhimmiyar rawa a fim din Mother India .
  • Aftab Alam [8]

Manazarta