Shandon Baptiste

Shandon Baptiste Shandon Harkeem Baptiste (an haife shi 8 Afrilu 1998) ƙwararren ɗan ƙwallon ƙafa ne na Grenadiya wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiya na ƙungiyar Premier League Brentford.

Shandon Baptiste
Rayuwa
Cikakken sunaShandon Harkeem Baptiste
HaihuwaGrenada, 8 ga Afirilu, 1998 (26 shekaru)
ƙasaGrenada
Karatu
HarsunaTuranci
Sana'a
Sana'aɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
ƘungiyoyiShekaruWasanni da ya/ta bugaƘwallaye
Reading F.C. (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewaMai buga tsakiya
Tsayi1.75 m
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta