Sarauniya Victoria

Victoria (Alexandrina Victoria; ta rayi daga 24 ga Mayu 1819 - 22 ga Janairu 1901) ta kasance Sarauniyace ta Ƙasar Ingila ta Burtaniya da Ireland daga 20 ga Yuni 1837 har zuwa mutuwarta a shekarar 1901.

Sarauniya Victoria
Emperor of India (en) Fassara

1 Mayu 1876 - 22 ga Janairu, 1901
← no value - Edward VII (en) Fassara
monarch of Canada (en) Fassara

1 ga Yuli, 1867 - 22 ga Janairu, 1901
← no value - Edward VII (en) Fassara
monarch of the United Kingdom of Great Britain and Ireland (en) Fassara

20 ga Yuni, 1837 - 22 ga Janairu, 1901
William IV (en) Fassara - Edward VII (en) Fassara
Rayuwa
Cikakken sunaPrincess Alexandrina Victoria of Kent
HaihuwaKensington Palace (en) Fassara, 24 Mayu 1819
ƙasaUnited Kingdom of Great Britain and Ireland
MazauniKensington Palace (en) Fassara
Fadar Buckingham
Osborne House (en) Fassara
Windsor Castle (en) Fassara
MutuwaOsborne House (en) Fassara, 22 ga Janairu, 1901
MakwanciThe Royal Mausoleum (en) Fassara
Yanayin mutuwaSababi na ainihi (cerebral hemorrhage (en) Fassara)
Ƴan uwa
MahaifiPrince Edward, Duke of Kent and Strathearn
MahaifiyaPrincess Victoria of Saxe-Coburg-Saalfeld
Abokiyar zamaPrince Albert of Saxe-Coburg and Gotha (en) Fassara  (10 ga Faburairu, 1840 -  14 Disamba 1861)
Yara
AhaliPrince Karl, 3rd Prince of Leiningen (en) Fassara da Feodora, Princess of Hohenlohe-Langenburg (en) Fassara
Ƴan uwa
YareHouse of Hanover (en) Fassara
Karatu
MakarantaWindlesham House School (en) Fassara
HarsunaTuranci
Jamusanci
Faransanci
Italiyanci
Harshen Latin
Urdu
MalamaiLuigi Lablache (en) Fassara
Sana'a
Sana'asarki, painter (en) Fassara, marubuci, diarist (en) Fassara, autobiographer (en) Fassara da aristocrat (en) Fassara
Tsayi142.24 cm
Kyaututtuka
MambaRoyal Society (en) Fassara
Imani
AddiniAnglicanism (en) Fassara
IMDbnm0703075


Tayi Sarautarta a shekaru 63 da kwanaki 216 - wanda ya fi na kowane magabata - da yayi Zamanin Victorian. Lokaci ne na canjin masana'antu, siyasa, kimiyya, da soja a cikin Ƙasar Ingila, kuma an nuna shi da babban fadada Daular Burtaniya.


A shekara ta 1876, Majalisar dokokin Burtaniya ta kada kuri'a don ba ta ƙarin taken Empress of India .