Sara Ramadhani

Sara Ramadhani Makera (an Haife ta 30 Disamba 1987) ƴar tsere ce mai nisa ta Tanzaniya wacce ta ƙware a tseren gudun fanfalaki . Ta fafata ne a gasar gudun fanfalaki ta mata a gasar Olympics ta lokacin zafi ta 2016 inda ta ƙare a matsayi na 121 da 3:00:03. [1]

Sara Ramadhani
Rayuwa
HaihuwaTanzaniya, 30 Disamba 1987 (36 shekaru)
ƙasaTanzaniya
Harshen uwaHarshen Swahili
Karatu
HarsunaTuranci
Harshen Swahili
Sana'a
Sana'aDan wasan tsalle-tsalle da marathon runner (en) Fassara
Athletics
Records
SpecialtyCriterionDataM
Personal marks
SpecialtyPlaceDataM
 

A shekarar 2019, ta wakilci Tanzaniya a gasar wasannin Afirka na 2019 da aka gudanar a birnin Rabat, Morocco. [2] Ta shiga gasar rabin marathon na mata kuma ba ta gama tseren ba. [2]

Nassoshi