Sahi al-Bukhari
Sahi al-Bukhari ( Larabci : صحيح البخاري), wanda kuma aka fi sani da Bukhari Sharif (Larabci: بخاري شريف), ɗaya ne daga cikin Kutub al-Sittah (manyan litattafan hadisi) na Musulunci Sunni . [1] Waɗannan hadisan, malami ne na musulmi Muhammad al-Bukhari ya tattara su. Daga cikin musulmin Sunni, ana ɗaukar sa a matsayin littafi mafi inganci bayan Alqurani . Sahi al-Bukhari tare da Sahi Muslim an san shi da Sahihayn .
Sahi al-Bukhari | |
---|---|
![]() | |
Asali | |
Mawallafi | Muhammad Al-Bukhari |
Characteristics | |
Harshe | Larabci |
Description | |
Ɓangaren | Kutub al-Sittah |
Muhimmin darasi | Hadisi |
Cikakkun bayanai
Imam Bukhari, daga shekara 16 ya yi tafiye-tafiye da yawa don tattara rahoton hadisi. An ruwaito cewa ya tara kusan ahadith 600,000 a cikin tarin nasa. Masana sun ce yawan maganganun isnadin ya haura kusan 7,397, kuma ba tare da yin la’akari da maimaita rahoton ba, adadin maganganun hadisi ya ragu zuwa wajen 2,602.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta
🔥 Top keywords: Babban shafiCarles PuigdemontFayil:Bihar district map.PNGRadhika MerchantKola AbiolaJerin Sarakunan KanoDauda Kahutu RararaMusamman:SearchYaƙin Duniya na IIKhalid Al AmeriSallar Idi BabbaAhmad S NuhuMasarautar KanoUsman Dan FodiyoJerin sunayen Allah a MusulunciHausawaMusamman:RecentChangesKarin maganaMomee GombeNajeriyaDuniyaMusamman:MyTalkUmar M ShareefAnnabi SulaimanDavid OspinaSaudi ArebiyaMuhammadu BuhariRukuni:Webarchive template wayback linksTaimako:BayanaiAbubakar D. AliyuBola TinubuBahayaMakkahIbrahim NiassUmar Abdul'aziz fadar begeJerin ƙasashen AfirkaMufti YaksAnnabi IsahAlbani Zaria