Rosa Rakotozafy
Lalanirina Rosa Rakotozafy (an haife ta a ranar 12 ga watan Nuwamba 1977) 'yar wasan Malagasy ce wace ta ƙware a cikin tseren hurdles na mita 100.
![]() | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Fianarantsoa (en) ![]() | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Madagaskar | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | Dan wasan tsalle-tsalle | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Mahalarcin
|
Mafi kyawun lokacinta shine daƙiƙa 12.84, wanda aka samu a watan Yuli 1999 a Niort. Wannan shine rikodin Malagasy na yanzu.[1] Ta kuma rike kambun gudun mita 200 na kasa da dakika 23.09.
Rikodin na gasar
Shekara | Gasa | Wuri | Matsayi | Taron | Bayanan kula |
---|---|---|---|---|---|
Representing Samfuri:MAD | |||||
1999 | World Championships | Seville, Spain | 19th (qf) | 100 m hurdles | 12.98 |
12th (h) | 4 × 100 m relay | 44.36 | |||
All-Africa Games | Johannesburg, South Africa | 4th | 100 m hurdles | 13.19 | |
2000 | African Championships | Algiers, Algeria | 2nd | 100 m hurdles | 13.21 |
Olympic Games | Sydney, Australia | 34th (h) | 100 m hurdles | 13.80 | |
14th (sf) | 4x100 m relay | 43.98 | |||
2001 | World Indoor Championships | Lisbon, Portugal | 22nd (h) | 60 m hurdles | 8.36 |
Jeux de la Francophonie | Ottawa, Canada | 5th | 100 m hurdles | 13.10 | |
3rd | 4 × 100 m relay | 44.12 | |||
World Championships | Edmonton, Canada | 22nd (h) | 100 m hurdles | 13.24 | |
2002 | African Championships | Radès, Tunisia | 1st | 100 m hurdles | 13.13 (w) |
2003 | World Indoor Championships | Birmingham, United Kingdom | 14th (sf) | 60 m hurdles | 8.27 |
2004 | African Championships | Brazzaville, Republic of the Congo | 1st | 100 m hurdles | 13.73 |
Olympic Games | Athens, Greece | 32nd (h) | 100 m hurdles | 13.67 | |
2011 | All-Africa Games | Maputo, Mozambique | 3rd | 100 m hurdles | 13.55 |
2012 | World Indoor Championships | Istanbul, Turkey | 25th (h) | 60 m hurdles | 8.74 |
African Championships | Porto Novo, Benin | 5th | 100 m hurdles | 13.70 |
Manazarta
Hanyoyin haɗi na waje
- Rosa Rakotozafy at World Athletics
🔥 Top keywords: Babban shafiCarles PuigdemontFayil:Bihar district map.PNGRadhika MerchantKola AbiolaJerin Sarakunan KanoDauda Kahutu RararaMusamman:SearchYaƙin Duniya na IIKhalid Al AmeriSallar Idi BabbaAhmad S NuhuMasarautar KanoUsman Dan FodiyoJerin sunayen Allah a MusulunciHausawaMusamman:RecentChangesKarin maganaMomee GombeNajeriyaDuniyaMusamman:MyTalkUmar M ShareefAnnabi SulaimanDavid OspinaSaudi ArebiyaMuhammadu BuhariRukuni:Webarchive template wayback linksTaimako:BayanaiAbubakar D. AliyuBola TinubuBahayaMakkahIbrahim NiassUmar Abdul'aziz fadar begeJerin ƙasashen AfirkaMufti YaksAnnabi IsahAlbani Zaria