Rilwan Akanbi

Dan siyasar Najeriya

Rilwan Adesoji Akanbi ,(an haife shi a ranar 6 ga watan Mayun 1962) ɗan siyasan Najeriya ne kuma tsohon Sanata mai wakiltar Oyo ta Kudu Sanata a Majalisar Tarayya ta 8.[1][2][3] Ya fara zama dan majalisar wakilai ta tarayya, daga shekarar 1992 zuwa 1993, sannan ya kasance mai ba gwamnan jihar Oyo Lam Adesina shawara na musamman kan harkokin masana'antu, da tattalin arziki daga 1999 zuwa 2003.[4][5]

Rilwan Akanbi
mamba a majalisar dattijai ta Najeriya

Mayu 2015 - Mayu 2019
Kamorudeen Adekunle Adedibu - Mohammed Kola Balogun
District: Oyo south
mamba a majalisar wakilai ta Najeriya

1992 - 1993
Rayuwa
Haihuwa6 Mayu 1962 (62 shekaru)
ƙasaNajeriya
Sana'a
Imani
Jam'iyar siyasaAll Progressives Congress

Manazarta