Oyewale Tomori

Oyewale Tomori (An haifeshi a watan 13 ga Fabarairu a shekarar 1946 a jahar Osun dake Najeriya) dan Najeriya ne farfesa akan sanin kwayun halittu na birus da kuma ilimantarwa kuma tsohon mataimakin shugaban jami'ar Redeemer. [1][2][3][4]

Oyewale Tomori
Rayuwa
HaihuwaOsun, 3 ga Faburairu, 1946 (78 shekaru)
ƙasaNajeriya
Harshen uwaYarbanci
Karatu
MakarantaJami'ar Ibadan
Jami'ar Ahmadu Bello
HarsunaTuranci
Yarbanci
Sana'a
Sana'alikita da virologist (en) Fassara
EmployersRedeemer's University (en) Fassara
Kyaututtuka
MambaMakarantar Kimiyya ta Najeriya
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

Manazarta