Olena Demyanenko

darekta fina finai yar kasar Ukraniya

Olena Viktorivna Demyanenko (an haife ta a watan Mayu 8, 1966) darektan fim ce[1] na 'yar Ukraine,[2] mai shirya fim, kuma marubuciyar shiri. Ita memba ce ta National Union of Cinematographers of Ukraine, Ukrainian Film Academy (tun 2017) da Cibiyar Fina-Finan Turai (tun 2018).[3] An haife ta a ranar 8 ga Mayu, 1966, a Lviv.[4] A 1990 ta kammala karatun ta daga Karpenko-Kary Kyiv Institute of Theater Arts .

Olena Demyanenko
Rayuwa
HaihuwaLviv (en) Fassara, 8 Mayu 1966 (58 shekaru)
ƙasaKungiyar Sobiyet
Ukraniya
Karatu
MakarantaNational University of Theatre, Film and TV in Kyiv (en) Fassara 1990)
HarsunaHarshan Ukraniya
Sana'a
Sana'amarubin wasannin kwaykwayo, darakta da mai tsara fim
MambaNational Union of Cinematographers of Ukraine (en) Fassara
Makarantar Kimiyyar Fim na Ukrainian
European Film Academy (en) Fassara
IMDbnm5778605
Olena Demyanenko, Toronto, 2019.

Fina-finai

Zababbun fina-finan da ta shirya:

  • Hutsulka Ksenya (2019)[5] ita ta shirya kuma ta bada umurni.
  • Moya babusya Fani Kapla n (2016)[6] also producer and writer
  • Mayakovskiy, Dva Dnya (8 part TV mini series) (2013)[7]
  • F 63.9 Bolezn Iyubvi (2013)[8]

Kyaututtuka da naɗi

Ta ci nasara lashe lamban yabo - 2020 Ukrainian Film Academy Awards Mafi kyawun wasan kwaikwayo (Best Screenplay) don shirin Hutsuilka Ksenya, kuma an zaɓi shi don Mafi kyawun Fim.

2014 Odesa International Film Festival gasar kasa don F 63.9 Bolezn Iyubvi

2016 Odesa International Film Festival na kasa gasar Moya babusya Fani Kaplan, wanda kuma aka zabeta don shi

Shekara ta 2017, Ukraine Film Academy Awards (Mafi kyawun Fim, Mafi Darakta)

Hakanan an zaɓe ta a cikin Kyautar Fina-Finan Ukraine, tare da Dmitriy Tomashpolskiy, a cikin 2021 (Mafi kyawun Fim ɗin Fim) don Storonnly (2019).[9]

Manazarta