Okey Isima

Dan Wasan kungiyar Kwallon Kafa ta Najeriya

Okey Isima (an haifeshi ranar 24 ga watan Agusta 1956 - 18-febuaru 2013) dan wasn Nijeriya ne wanda dan wasan baya ne wanda ya buga ma Nigariya a shekar 1980 kuma da Summer Olympics a shekar 1980 a Africa da kungiyar ƙasa.

Okey Isima
Rayuwa
HaihuwaKano, 24 ga Augusta, 1956
ƙasaNajeriya
MutuwaAbuja, 18 ga Faburairu, 2013
Sana'a
Sana'aɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
ƘungiyoyiShekaruWasanni da ya/ta bugaƘwallaye
Enugu Rangers-
Vitória S.C. (en) Fassara-
  Ƙungiyar ƙwallon ƙafar Najeriya1978-1985203
 
Muƙami ko ƙwarewaMai buga baya

Rayuwan sirri

Yana da yara Goma, Isima tare da matar shi suna a zaune ne a kasar Atlanta tare da yara hudu.[1]

Manazarta

  1. ^Sun News interview 15 Sept. 2012 Archived 11 November 2013 at the