Noxolo Maqashalala

Noxolo Maqashalala (1977 - Maris 2021) yar wasan kwaikwayo ce ta Afirka ta Kudu, wacce aka fi sani da Noxee.

Mutuwa

An tsinci gawar ta a gidanta da ke a birnin Johannesburg a ranar 12 ga watan Maris 2021, tana da shekara 44 a duniya.[1][2] Ministar Fasaha, al'adu, wasanni da nishadi na Gabashin Cape MEC Fezeka Nkomonye ta yaba mata da kasancewar ta zama abin koyi a fannin fasaha tare da kiran mutuwarta da "raguwa ga masana'antar". Ministar wasanni, fasaha da al'adu ta Afirka ta Kudu, Nathi Mthethwa, ta kira ta " gwarzuwar ƴar wasa wadda ta ba ta mafi kyawunta a kowane irin rawar da ta taka".

Fina-finai

Fim

YearTitleRoleNotes
2004Hotel RwandaChloe
2009BitternessWendy

Talabijin

YearTitleRoleNotes
1996Tarzan: The Epic AdventuresSeason 1, Episode 10
2003–2005Tsha TshaViweThree seasons
The Kingdom - uKhakhayiNopasikaSeason 1
Rhythm CityZothile GumpeSeason 1
Mzansi LoveBusiSeason 3
2010IntersexionsMandisaSeason 1
GenerationsGuest starSeason 1
2011Gauteng MabonengPearlSeasons 2 and 3
Easy MoneyZeeSeason 1
Dream WorldJoyceSeason 2
Diamond CityZandileSeason 1
BinnelandersDoctor WilliamsSeason 7

Manazarta

Hanyoyin Hadi na waje