Normandie

Yankin Normandie (ko Normandiya) ya kasance ɗaya daga cikin yankin gwamnatin kasar Faransa; babban biranen yankin, sun hada da Rouen (parepe) da Caen (fadan gwamnati). Bisa ga kimanta a shekarar 2017, jimilar mutane miliyan uku da dubu dari uku da talatin ne. Shugaban yanki Hervé Morin ne.

Normandie
Flag and coat of arms of Normandy (en)
Flag and coat of arms of Normandy (en) Fassara


Wuri
Map
 49°11′11″N 0°21′10″W / 49.1864°N 0.3528°W / 49.1864; -0.3528
Ƴantacciyar ƙasaFaransa
Administrative territorial entity of France (en) FassaraMetropolitan France (en) Fassara

Babban birniRouen
Yawan mutane
Faɗi3,327,966 (2021)
• Yawan mutane111.28 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Bangare naNormandy (en) Fassara da Q88521114 Fassara
Yawan fili29,906 km²
Wuri mafi tsayiQ3483587 Fassara (413 m)
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
MabiyiLower Normandy (en) Fassara da Upper Normandy (en) Fassara
Ƙirƙira1 ga Janairu, 2016
Tsarin Siyasa
• GwamnaHervé Morin (en) Fassara (1 ga Afirilu, 2016)
Bayanan Tuntuɓa
Lamba ta ISO 3166-2FR-NOR
NUTS codeFRD
INSEE region code (en) Fassara28
Wasu abun

Yanar gizonormandie.fr
Facebook: regionormandie Twitter: RegionNormandie Instagram: regionnormandie LinkedIn: région-normandie Youtube: UC9s2CkAjMpC4AaJROJEFQzA Edit the value on Wikidata


Hotuna

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.