Natal

Natal babban birni ne kuma birni mafi girma na jihar Rio Grande do Norte, wanda ke arewa maso gabashin Brazil.[1] Bisa kididdigar da IBGE ta yi a shekarar 2021, birnin yana da jimillar mutane 896,708, wanda hakan ya sa ya zama birni na 19 mafi girma a kasar.[2] Natal babbar wurin yawon bude ido ce kuma cibiyar fitar da crustaceans, carnauba kakin zuma da 'ya'yan itatuwa, galibi guna, tuffa da sukari, cashew da gwanda. Shi ne birni mafi kusa da ƙasar ga Afirka da Turai, tare da babban filin jirgin saman Natal na kasa da kasa wanda ke haɗa Natal da biranen Brazil da yawa kuma yana tafiyar da wasu jiragen sama na ƙasa da ƙasa. Birnin yana daya daga cikin biranen da suka karbi bakuncin gasar cin kofin duniya ta FIFA ta 2014.

Natal
Flag of Natal (en) Coat of arms of Natal (en)
Flag of Natal (en) Fassara Coat of arms of Natal (en) Fassara


TakeAnthem of Natal (en) Fassara

Suna sabodaKirsimeti
Wuri
Map
 5°47′42″S 35°12′32″W / 5.795°S 35.2089°W / -5.795; -35.2089
Ƴantacciyar ƙasaBrazil
Federative unit of Brazil (en) FassaraRio Grande do Norte (en) Fassara
Babban birnin
Rio Grande do Norte (en) Fassara (1891–)
Yawan mutane
Faɗi751,300 (2022)
• Yawan mutane4,491.7 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Bangare naNatal (en) Fassara da Greater Natal (en) Fassara
Yawan fili167.264 km²
Wuri a ina ko kusa da wace tekuPotengi River (en) Fassara
Altitude (en) Fassara30 m
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Ƙirƙira1599
Tsarin Siyasa
Gangar majalisamunicipal chamber of Natal (en) Fassara
Bayanan Tuntuɓa
Lambar aika saƙo59000-000
Kasancewa a yanki na lokaci
Tsarin lamba ta kiran tarho84
Brazilian municipality code (en) Fassara2408102
Wasu abun

Yanar gizonatal.rn.gov.br
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

Hotuna


Manazarta