N'guigmi (Sashe)

N'guigmi sashe ne na yankin Diffa a Nijar . Babban birninsa yana cikin birnin N'guigmi. Ya zuwa 2011, sashen yana da jimillar mutane 77,748.[1]

N'guigmi


Wuri
Map
 14°14′58″N 13°06′33″E / 14.2494°N 13.1092°E / 14.2494; 13.1092
JamhuriyaNijar
Yankin NijarYankin Diffa

Babban birniN'guigmi
Yawan mutane
Faɗi73,374 (2012)

Nassoshi