Monte Águila (Chile)

Monte Aguila wani yanki ne na ƙasar Chile da ke yankin Biobio, a cikin garin Cabrero, kilomita 6 kudu da birnin[1]. Ya ƙunshi yawan mutane 6,090[2].

Monte Águila


Wuri
Map
 37°05′16″S 72°26′19″W / 37.0879°S 72.4385°W / -37.0879; -72.4385
Ƴantacciyar ƙasaChile
Region of Chile (en) FassaraBiobío Region (en) Fassara
Province of Chile (en) FassaraBío Bío province (en) Fassara
Commune of Chile (en) FassaraCabrero (en) Fassara
Yawan mutane
Faɗi6,574 (2017)
• Yawan mutane2,176.82 mazaunan/km²
Harshen gwamnatiYaren Sifen
Labarin ƙasa
Yawan fili3.02 km²
Altitude (en) Fassara115 m
Bayanan Tuntuɓa
Lambar aika saƙo4470000
Kasancewa a yanki na lokaci
Tsarin lamba ta kiran tarho43

Manazarta