Mawaƙi

Mawaƙi shine wanda yake rera waƙa ko da kayan kiɗa ko babu domin ya burge mutane ko kuma domin wani dalili na kansa, ko ya isar da sako, ko dan nishadi da soyayya. Mawaka sun kusa daban daban. Akwai mawakan zamani dana gargajiya. A karkashi kowanne kasafi kuma akwai irin salan wakokin su.

mawaƙi
musical profession (en) Fassara da sana'a
Bayanai
Ƙaramin ɓangare naMasu kirkira
Masana'antacreative industries (en) Fassara
Field of this occupation (en) Fassarakiɗa
Mastodon instance URL (en) Fassarahttps://musician.social
Nada jerinlists of musicians (en) Fassara