Manipur

Manipur jiha ce, da ke a Arewa maso Gabashin ƙasar Indiya. Tana da yawan fili kimanin kilomita arabba’i 22,327 da yawan jama’a2,855,794 (in ji ƙidayar shekarar 2011). Jihar tarayyar Indiya ce daga shekara ta 1972. Babban birnin jihar Imphal ne. Najma Heptulla shi ne gwamnan jihar. Jihar Manipur tana da iyaka da jihohin uku (Nagaland da Arewa, Mizoram a Kudu da Assam a Yamma) da ƙasar ɗaya (Myanmar a Gabas).

Manipur
मणिपुर (hi)


Suna sabodapearl (en) Fassara
Wuri
Map
 24°49′N 93°56′E / 24.81°N 93.94°E / 24.81; 93.94
ƘasaIndiya

Babban birniImphal (en) Fassara
Yawan mutane
Faɗi2,855,794 (2011)
• Yawan mutane127.91 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Yawan fili22,327 km²
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Ƙirƙira1972
Tsarin Siyasa
Majalisar zartarwaManipur Legislative Assembly (en) Fassara
Gangar majalisaManipur Legislative Assembly (en) Fassara
• Shugaban ƙasaLa Ganesan (en) Fassara
• Chief Minister of Manipur (en) FassaraNongthombam Biren Singh (en) Fassara
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
UTC+05:30 (en) Fassara
Lamba ta ISO 3166-2IN-MN
Wasu abun

Yanar gizomanipur.gov.in
Taswirar yankunan jihar Manipur.

Hotuna

Manazarta