Lucas Beltrán

Lucas Beltrán (An haifeshi ranar 29 ga watan Maris, 2001) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Argentina[1] wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan gaba don ƙungiyar kwallon kafar Fiorentina[2] a serie A[3] na Italiya.[4]

Lucas Beltrán
Rayuwa
Cikakken sunaLucas Ezequiel Beltrán
HaihuwaCórdoba (en) Fassara, 29 ga Maris, 2001 (23 shekaru)
ƙasaArgentina
Italiya
Harshen uwaYaren Sifen
Karatu
HarsunaYaren Sifen
Sana'a
Sana'aɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
ƘungiyoyiShekaruWasanni da ya/ta bugaƘwallaye
  Club Atlético River Plate (en) Fassara-2023
  ACF Fiorentina (en) Fassara2023-
 
Muƙami ko ƙwarewaAtaka
Lamban wasa9
Tsayi1.76 m
Sunan mahaifiVichingo da Vikingo
IMDbnm14498084
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta