Lola Odusoga

Iyabode Ololade Remilekun "Lola" Odusoga (sunan ta a baya Wallinkoski. An haife ta 30 Yuni 1977 a Turku ) ƴar salo ce a Najeriya wadda ta lashe Miss Finland hamayya a 1996. A 1997, ta ci kambi na Miss Scandinavia . A ranar 17 ga Yuni 1996 a gasar Miss Universe a Las Vegas, ita ce ta biyu a matsayi na biyu. Mahaifiyarta ‘yar kasar Finland ce, mahaifinta kuma ƴar Najeriya .[1][2][3] [4]

Lola Odusoga
Rayuwa
Cikakken sunaIyabode Ololade Remilekun Odusoga
HaihuwaTurku, 30 ga Yuni, 1977 (46 shekaru)
ƙasaFinland
ƘabilaYarbawa
Finns (en) Fassara
Karatu
HarsunaTuranci
Sana'a
Sana'amodel (en) Fassara, Mai gasan kyau da mai gabatar wa
IMDbnm1506691

Ta auri Jarkko Wallinkoski a ranar 12 ga Agusta 2005. Suna da yara biyu tare: diya mace (an haife shi a shekara ta 2004) da ɗa (an haife shi a shekara ta 2006). Ma'aurata sun sake aure a cikin 2015. Ta canza sunan karshe ta koma sunan ta na farko.

Manazarta