Litinin

Rana a mako

Litinin rana ce daga cikin ranakun mako. Daga ita sai ranar Talata, gabaninta kuma ranar Lahadi kuma ta kasance a mafiya yawan ƙasashen ita ce ranar farko na mako da ayyukan gwamnati da makarantu ke somawa Wanda ake ma laƙabi da tushen aiki.

Litinin
day of the week (en) Fassara
Bayanai
Ƙaramin ɓangare nanon-holiday (en) Fassara
Bangare namako
Suna sabodaLahadi, Ɗaya, biyu da Wata
MabiyiLahadi
Ta biyo bayaTalata
Hashtag (en) FassaraMondayMotivation, Mondayvibes, MondayThoughts da Monday
Code (en) FassaraG
Series ordinal (en) Fassara1 da 2

A al'adar Bahaushe, idan an haifi namiji a ranar Litinin ana masa laƙabi da Ɗanliti ko Tanimu idan kuma mace ce, sai a kirata da Attine ko tine Tani[1].

Manazarta