Liman

Imam (lafazi|ɪ|ˈmɑːm; larabci إمام, furucci|imām; jam'i: Limamai, larabci أئمة, furucci|aʼimmah) wani nau'in Shugabanci ne a Musulunci.

Liman
priest (en) Fassara da taken girmamawa
Bayanai
Ƙaramin ɓangare nashugaban addini da Islamic cleric (en) Fassara
Bangare naMuslim clergy (en) Fassara
AddiniMusulunci
Yadda ake kira maceimame, Imamin, imamino da إمامة
Yadda ake kira namijiإمام da imam
ISCO-08 occupation class (en) Fassara2636
ISCO-88 occupation class (en) Fassara2460
Imam jagora
yadda ake furta kalmar Imam da yaren Swahili
liman yana jagorantar Sallah

Anfi yawan amfani dashi ga bawa mai jagoranci sallah a masallaci da kuma ga al'ummar Musulmi a tsakanin ahlus-sunna Sunni Muslims. A wannan ma'anar, imamai sune masu jagoranci a ayyukan ibadah da bauta, kuma Shugabannin al'umma, da bayar da shawarwari akan Addini.

Amma a wurin mabiya Shi'a Muslims, Liman nada ma'ana dabanne da matsayinsu tun daga imamah; wadanda ake lakabawa yan Ahl al-Bayt kawai, Mutanen gidan manzon Allah Muhammad tsira da amincin Allah sun tabbata agare shi, kuma aka sanyawa guda goma sha hudu (14) kawai.[1]

Manazarta