Kungiyar Kwallon Kafar Ivory Coast ta Kasa da Shekaru 23

Kungiyar kwallon kafar Ivory Coast ta ƴan kasa da shekaru 23, kungiyar tana wakiltar kasar Ivory Coast a wasannin kwallon kafa na kasa da kasa na 'yan kasa da shekaru 23.

Kungiyar Kwallon Kafar Ivory Coast ta Kasa da Shekaru 23
Bayanai
Irinational Olympic football team (en) Fassara da Ƙungiyar Ƙwallon Ƙafar Ƙasa
ƘasaIvory Coast
Mulki
MamallakiFédération Ivoirienne de Football (en) Fassara

Wanda ake yi wa lakabi da Les Petit Éléphants ( The Small Elephants a turance ), tawagar ‘yan kasa da shekaru 23 ta fara fitowa a matakin duniya a shekara ta 2003 a gasar cin kofin matasa ta duniya ta shekarar 2003, sun kai zagaye na 16 kafin Amurka ta kore su.

'Yan wasa

Tawagar ta yanzu

An gayyaci 'yan wasa masu zuwa don gasar Olympics ta 2020 . An sanar da 'yan wasan karshe na Ivory Coast a ranar 3 ga Yuli 2021.

Recent call-ups

Girmamawa

  • Gasar Toulon ta 2010 ( taken farko)

Rikodin gasa

Gasar Toulon ta 2010

Gasar Toulon (a hukumance Tournoi Espoirs de Toulon ko "Toulon Hopefuls' Tournament") gasar kwallon kafa ce wacce a al'adance ke nuna kungiyoyin kasa da kasa da aka gayyata da suka kunshi 'yan wasa kasa da 21.

Wannan shi ne karo na 2 da Ivory Coast ta buga kuma har yanzu sun taka rawar gani. Sakamakon yana ƙasa.

Rukunin Stage Group A

TawagaPldWDLGFGAGDPts
</img> Faransa330082+69
</img> Ivory Coast320162+46
</img> Colombia310234–13
</img> Japan3003110–90

Kowane lokaci na gida ( CEST )   

Duba kuma

[1]

Manazarta