Kogin Andoni
- Shafi
- Tattaunawa
Tools
General
Fitar/kaiwa waje
Kogin Andoni | |
---|---|
![]() | |
General information | |
Labarin ƙasa | |
![]() | |
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 4°26′14″N 7°19′56″E / 4.4372°N 7.3322°E / 4.4372; 7.3322 |
Kasa | Najeriya |
Territory | Jihar rivers |
Kogin Andoni (Okwan Obolo) daya ne daga cikin koguna a jihar Ribas, Najeriya. Kogin Andoni yana tsakanin sabon kogin Calabar da Kogin Imo.[ana buƙatar hujja]cewa an samo sunansa daga St. Anthony, wani mai bincike ne a Turai wanda ya ziyarci yankin a karni na 15.[1] Bakin kogin ya ba da hanya zuwa ga manyan itatuwan mangroves waɗanda ke da mahimmanci wurin zama ga dabbobin ruwa.[2]