Kogin Akwa

Kogin Achwa kogin Uganda ne a gabashin Afirka.Tana bi ta yankin arewacin tsakiyar kasar,inda ta kwashe da yawa daga cikin tudun mundun Uganda da tsaunukan arewa maso gabas,kafin ta tsallaka kan iyakar Sudan ta Kudu inda ta hade da kogin Nilu.A Sudan ta Kudu ana kiranta da kogin Aswa.

Kogin Akwa
General information
Height above mean sea level (en) Fassara576 m
Tsawo434 km
Labarin ƙasa
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa3°44′44″N 31°55′39″E / 3.7455°N 31.9274°E / 3.7455; 31.9274
KasaSudan ta Kudu da Uganda
Hydrography (en) Fassara
Ruwan ruwaNile basin (en) Fassara
River mouth (en) FassaraWhite Nile (en) Fassara
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta