Karuwanci

Karuwanci wata irin sana'a ce ta saida mutuncin kai da wasu matan kenyi, karuwanci sana'a ce mai haɗari da takan jefa mai yinta cikin mawuyacin hali na rayuwa tun daga kan lafiya har zuwa zamantakewa a muhallin da dai sauran su

Karuwanci
Bayanai
Bangare nasex industry (en) Fassara da black market (en) Fassara
Has cause (en) Fassaragender inequality (en) Fassara, feminization of poverty (en) Fassara, rape culture (en) Fassara, misogyny (en) Fassara da pedophilia (en) Fassara
Tarihin maudu'ihistory of prostitution (en) Fassara
Gudanarwanpimp (en) Fassara, prostitution client (en) Fassara da prostitute (en) Fassara
Handled, mitigated, or managed by (en) Fassarasexual objectification (en) Fassara, wariyar jinsi, pedophilia (en) Fassara, supply and demand (en) Fassara da incel (en) Fassara

Abinda ke kawo karuwanci

Cikin abubuwan da suke kawo karuwanci aƙwai 1. Talauci

2. Rashin kula da tarbiyar yara3. Rashin ilimi4. Rashin aikinyiDa dai sauran da

Illar karuwanci

1. Zubar da ƙima2. Kamuwar cututtukaDa dai sauran su [1]

Haramcin karuwanci

Wannan mummunar ɗabi`a dai addinai da dama irinsu addinin Musulunci da kirista sun haramta wannan sana'ar. bugu da kari masu yin wannan ɗabi`a ana kallon su a matsayin lalatattu acikin al`ummah

Manazarta