Karim Khan Zand

Muhammad Karim Khan Zand (Farisawa: محمدکریم خان زند Mohammad Karīm Khân-e Zand) (c. 1705 - 1 Maris 1779) shi ne ya kafa Daular Zand, wanda ya yi mulki daga shekara ta 1751 zuwa 1779. Ya mulki Iran (Farisa) baki daya sai Khorasan.[1] Ya kuma mulki wasu daga cikin kasashen Kaucasia kuma ya mamaye Basra na wasu shekaru. Wasu sauna keiran Karim Khan Zand a mat sayin "mafi shahara" kuma "mafi alheri" sarkin Iran bayan musulunci.[2][3]

Karim Khan Zand
Shah

1751 - 1779
Shahrukh Afshar (en) Fassara - Mohammad Ali Khan (en) Fassara
Rayuwa
HaihuwaPiruz (en) Fassara, 23 Mayu 1705
ƙasaIran
MutuwaShiraz, 1 ga Maris, 1779
MakwanciPars Museum (en) Fassara
Yanayin mutuwaSababi na ainihi (Tarin fuka)
Ƴan uwa
MahaifiInaq Khan
Yara
AhaliZaki Khan (en) Fassara
YareDaular Zand
Sana'a
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta