Ƙananan hukumomin Najeriya

yanki na kusa da na ƙarshe sama da mazaɓa a tsarin yankuna a Najeriya

Ƙananannan hukumomi a Najeriya Najeriya nada adadin ƙananan hukumomi ɗari bakwai da saba'in da huɗu (774). Kuma kowace ƙaramar hukuma tana da sugabanni da suke da ikon gudanar da harkokin ƙaramar hukumar. Shugaba a ƙaramar hukuma shi ne (chairman) wanda shi ne Babban mai ikon zartarwa sannan mambobinsa waɗanda ake zaɓen su tare wato Kansiloli. Akan rarraba kowace ƙaramar hukuma zuwa ƙananan mazaɓu mazaɓu wanda duk ƙaramar hukuma nada adadin mazaɓa ƙaranci guda goma (10), mafi yawa kuma guda goma sha biyar (15).[1]

ƙaramar hukuma a Nijeriya
Bayanai
Ƙaramin ɓangare naYankunan Najeriya, second-level administrative division (en) Fassara da mazaunin mutane
ƘasaNajeriya
Wuri
Kananan Hukumomin Nijeriya

Ayyukan Ƙaramar Hukuma a Nijeriya

Ayyukan da Kananan hukumomin da ke Najeriya ke yi ko suke da damar yi, na nan a bayyane cikin Constitution (kundin tsarin mulki) amma daga cikin irin ayyukan da suke yi:

  • Bijiro da tsarin tattalin arziƙi ga gwamnatin jiha;
  • Karbar haraji da kuɗaɗen da ta yi ayyuka;
  • Samarwa, Kafawa da kula da maƙabartu, wuraren binne mutane da gidajen gajiyayyu ko marasa karfi;
  • Bayar da izini ga masu ababen hawa, kamar, keke, trucks (other than mechanically propelled trucks), kwale-kwale, baro, da amalenke;
  • Samarwa, Kulawa da gudanar kasuwanni, wuraren ajiye motoci da wuraren shakatawan jama'a;
  • Ginawa da kuma kula da Kananan hanyoyi (roads), layika (streets), hanyoyin ruwa (drains) da wasu manyan hanyoyin jama'a, wurin hutu, da wasu budaddun wuraren;
  • Sama hanyoyi da layika suna, daba gidaje lamba;
  • Samarwa da kula da ababen tafiye-tafiye na jama'a da wurin zubda shara;
  • Yin rijista wadanda aka haifa, wadanda suka mutu, da wadanda suka yi aure;
  • Binciken gidajen al'ummah ko na 'yan haya saboda kayyade adadin kudin daya kamata su biya haraji, kamar yadda majalisar jiha ta kayyade,
  • Tsarawa da kula da yadda ake gudanar da tallace-tallace, tafiya da ajiye dabbobin kiwo, shaguna da kiosks, wuraren cin abinci da wasu wuraren da ake sayar da abinci ga jama'a, da kuma wuraren wanki da guga.

Jerin Ƙananan Hukumomi

MazauniJihaShafin yanar gizo
AbadamJihar Borno
AbajiFCT
AbakJihar Akwa Ibom[1]
AbakalikiJihar Ebonyi
Aba ta ArewaJihar Abia
Aba ta KuduJihar Abia
Abeokuta ta ArewaOgun
Abeokuta ta KuduOgun
AbiCross River[2]
Aboh MbaiseImo
Abua/OdualRivers
AdaviJihar Kogi
Ado EkitiJihar Ekiti
Ado-Odo/OtaOgun
AfijioOyo
Afikpo ta ArewaEbonyi
Afikpo ta Kudu (Edda)Ebonyi
AgaieNeja
AgatuJihar Benue
AgwaraNeja
AgegeJihar Lagos
AguataJihar Anambra
Ahiazu MbaiseJihar Imo
Ahoada ta GabasJihar Rivers
Ahoada ta YammaJihar Rivers
AjaokutaJihar Kogi
Ajeromi-IfelodunJihar Lagos
AjingiJihar Kano
AkamkpaCross River[2]
AkinyeleOyo
AkkoJihar Gombe
Akoko-EdoJihar Edo
Akoko ta Arewa maso GabasJihar Ondo
Akoko ta Arewa maso YammaJihar Ondo
Akoko ta Kudu maso YammaJihar Ondo
Akoko ta Kudu maso GabasJihar Ondo
AkpabuyoCross River[2]
Akuku-ToruRivers
Akure ta ArewaJihar Ondo
Akure ta KuduOndo
AkwangaJihar Nasarawa
AlbasuJihar Kano
AleiroKebbi
AlimoshoLagoswww.alimosho.lg.gov.ng
AlkaleriJihar Bauchi
Amuwo-OdofinLagos
Anambra ta GabasAnambra
Anambra ta YammaAnambra
AnaochaAnambra
AndoniRivers
AninriEnugu
Aniocha ta ArewaJihar Delta
Aniocha ta KuduJihar Delta
AnkaZamfara
AnkpaJihar Kogi
ApaJihar Benue
ApapaLagos
AdoJihar Benue
Ardo KolaJihar Taraba
Arewa DandiKebbi
ArgunguKebbi
ArochukwuJihar Abia
AsaJihar Kwara
Asari-ToruRivers
Askira/UbaJihar Borno
Atakunmosa ta GabasJihar Osun
Atakunmosa ta YammaJihar Osun
AtibaJihar Oyo
AtisboJihar Oyo
AugieKebbi
AuyoJihar Jigawa
AweJihar Nasarawa
AwguJihar Enugu
Awka ta ArewaAnambra
Awka ta KuduAnambra
AyamelumAnambra
AiyedaadeJihar Osun
AiyedireJihar Osun
BaburaJihar Jigawa
BadagryJihar Lagos
BagudoKebbi
BagwaiJihar Kano
BakassiCross River[2]
BokkosJihar Filato
BakoriJihar Katsina
BakuraZamfara
BalangaJihar Gombe
BaliJihar Taraba
BamaJihar Borno
BadeJihar Yobe
Barkin LadiJihar Filato
BarutenJihar Kwara
BassaJihar Kogi
BassaPlateau (jiha)
BatagarawaJihar Katsina
BatsariJihar Katsina
BauchiJihar Bauchi
BaureJihar Katsina
BayoJihar Borno
BebejiJihar Kano
BekwarraCross River[2]
BendeJihar Abia
BiaseCross River[2]
BichiJihar Kano
BidaNeja
BilliriJihar Gombe
BindawaJihar Katsina
BinjiJihar Sokoto
BiriniwaJihar Jigawa
Birnin GwariJihar Kaduna
Birnin KebbiKebbi
Birnin KuduJihar Jigawa
Birnin Magaji/KiyawZamfara
BiuJihar Borno
BodingaJihar Sokoto
BogoroJihar Bauchi
BokiCross River[2]
BoluwaduroJihar Osun
BomadiJihar Delta
BonnyJihar Rivers
BorguNeja
BoripeJihar Osun
BursariJihar Yobe
BossoNeja
BrassJihar Bayelsa
BujiJihar Jigawa
BukkuyumZamfara
BurukuJihar Benue
BunguduZamfara
BunkureJihar Kano
BunzaKebbi
BurutuJihar Delta
BwariFCT
Calabar MunicipalCross River[2]
Calabar ta KuduCross River[2]
ChanchagaNeja
CharanchiJihar Katsina
ChibokJihar Borno
ChikunJihar Kaduna
DalaJihar Kano
DamaturuJihar Yobe
DambanJihar Bauchi
DambattaJihar Kano
DamboaJihar Borno
DandiKebbi
DandumeJihar Katsina
Dange ShuniJihar Sokoto
DanjaJihar Katsina
Dan MusaJihar Katsina
DarazoJihar Bauchi
DassJihar Bauchi
DauraJihar Katsina
Dawakin KuduJihar Kano
Dawakin TofaJihar Kano
DegemaRivers
DekinaJihar Kogi
DemsaJihar Adamawa
DikwaJihar Borno
DoguwaJihar Kano
DomaJihar Nasarawa
DongaJihar Taraba
DukkuJihar Gombe
DunukofiaAnambra
DutseJihar Jigawa
DutsiJihar Katsina
Dutsin MaJihar Katsina
Gabashin OboloAkwa Ibom
EbonyiJihar Ebonyi
EdatiNeja
Ede ta ArewaJihar Osun
Ede ta KuduJihar Osun
EduJihar Kwara
Ife ta TsakiyaJihar Osun
Ife ta GabasJihar Osun
Ife ta ArewaJihar Osun
Ife ta KuduJihar Osun
EfonJihar Ekiti
Yewa ta ArewaJihar Ogun
Yewa ta KuduJihar Ogun
EgbedaJihar Oyo
EgbedoreJihar Osun
EgorJihar Edo
Ehime MbanoJihar Imo
EjigboJihar Osun
EkeremorJihar Bayelsa
EketJihar Akwa Ibom[2]
EkitiJihar Kwara
Ekiti ta GabasJihar Ekiti
Ekiti ta Kudu maso YammaJihar Ekiti
Ekiti ta YammaJihar Ekiti
EkwusigoJihar Anambra
ElemeJihar Rivers
EmuohaJihar Rivers
EmureJihar Ekiti
Enugu ta GabasJihar Enugu
Enugu ta ArewaJihar Enugu
Enugu ta KuduJihar Enugu
EpeJihar Lagos
Esan ta TsakiyaJihar Edo
Esan ta Arewa maso GabasJihar Edo
Esan ta Kudu maso GabasJihar Edo
Esan ta YammaJihar Edo
Ese OdoJihar Ondo
Esit EketJihar Akwa Ibom
Essien UdimJihar Akwa Ibom
EtcheJihar Rivers
Ethiope ta GabasJihar Delta
Ethiope ta YammaJihar Delta
Etim EkpoJihar Akwa Ibom[3]
EtinanJihar Akwa Ibom[4]
Eti OsaJihar Lagos
Etsako CentralJihar Edo
Etsako EastJihar Edo
Etsako WestJihar Edo
EtungJihar Cross River[2]
EwekoroJihar Ogun
EzeaguJihar Enugu
EzinihitteJihar Enugu
Ezza NorthJihar Ebonyi
Ezza SouthJihar Ebonyi
FaggeJihar Kano
FakaiJihar Kebbi
FaskariJihar Katsina
FikaJihar Yobe
FufureJihar Yobe
FunakayeJihar Gombe
FuneJihar Yobe
FuntuaJihar Katsina
GabasawaJihar Kano
GadaJihar Sokoto
GagarawaJihar Bauchi
GamawaJihar Bauchi
GanjuwaJihar Bauchi
GanyeJihar Adamawa
GarkiJihar Jigawa
GarkoJihar Jigawa
Garun MallamJihar Kano
GashakaJihar Taraba
GassolJihar Taraba
GayaJihar Kano
GayukJihar Adamawa
GezawaJihar Kano
GbakoJihar Niger
GbokoJihar Benue
GbonyinJihar Ekiti
GeidamJihar Yobe
GiadeJihar Bauchi
GiwaJihar Kaduna
GokanaJihar Rivers
GombeJihar Gombe
GombiJihar Gombe
GoronyoJihar Sokoto
GrieJihar Adamawa
GubioJihar Borno
GuduJihar Sokoto
GujbaJihar Yobe
GulaniJihar Yobe
GumaJihar Benue
GumelJihar Jigawa
GummiJihar Zamfara
GuraraJihar Niger
GuriJihar Jigawa
GusauJihar Zamfara
GuzamalaJihar Bauchi
GwadabawaJihar Sokoto
GwagwaladaAbuja
GwaleJihar Kano
GwanduJihar Kebbi
GwaramJihar Jigawa
GwarzoJihar Kano
Gwer EastJihar Benue
Gwer WestJihar Benue
GwiwaJihar Jigawa
GwozaJihar Borno
HadejiaJihar Jigawa
HawulJihar Borno
HongJihar Borno
Ibadan NorthJihar Oyo
Ibadan North-EastJihar Oyo
Ibadan North-WestJihar Oyo
Ibadan South-EastJihar Oyo
Ibadan South-WestJihar Oyo
IbajiJihar Kogi
Ibarapa CentralJihar Oyo
Ibarapa EastJihar Oyo
Ibarapa NorthJihar Oyo
Ibeju-LekkiJihar Lagos
IbenoJihar Akwa Ibom[5]
Ibesikpo AsutanJihar Akwa Ibom[6]
IbiJihar Taraba
Ibiono-IbomJihar Akwa Ibom[7]
IdahJihar Kogi
IdanreJihar Ondo
Ideato NorthJihar Imo
Ideato SouthJihar Imo
Idemili NorthJihar Anambra
Idemili SouthJihar Anambra
IdoJihar Oyo
Ido OsiJihar Ekiti
Ifako-IjaiyeJihar Lagos
IfedayoJihar Ogun
IfedoreJihar Ondo
IfelodunJihar Kwara
IfelodunJihar Osun
IfoJihar Ogun
IgabiJihar Kaduna
Igalamela OdoluJihar Kogi
Igbo EtitiJihar Enugu
Igbo Eze NorthJihar Enugu
Igbo Eze SouthJihar Enugu
IguebenJihar Edo
IhialaJihar Anambra
Ihitte/UbomaJihar Imo
IlajeJihar Ondo
Ijebu EastJihar Ogun
Ijebu NorthJihar Ogun
Ijebu North EastJihar Ogun
Ijebu OdeJihar Ogun
IjeroJihar Ekiti
IjumuJihar Kogi
IkaJihar Akwa Ibom[8]
Ika North EastJihar Delta
IkaraJihar Kaduna
Ika SouthJihar Delta
IkeduruJihar Imo
IkejaJihar Lagos
IkenneJihar Ogun
IkereJihar Ekiti
IkoleJihar Ekiti
IkomJihar Cross River[2]
IkonoJihar Akwa Ibom[9]
IkoroduJihar Lagos
Ikot AbasiJihar Akwa Ibom[10]
Ikot EkpeneJihar Akwa Ibom[11]
Ikpoba OkhaJihar Edo
IkwerreJihar Rivers
IkwoJihar Ebonyi
IkwuanoJihar Abia
IlaJihar Osun
IlejemejeJihar Ekiti
Ile Oluji/OkeigboJihar Ondo
Ilesa EastJihar Osun
Ilesa WestJihar Osun
IllelaJihar Sokoto
Ilorin EastJihar Kwara
Ilorin SouthJihar Kwara
Ilorin WestJihar Kwara
Imeko AfonJihar Ogun
IngawaJihar Katsina
IniJihar Akwa Ibom[12]
IpokiaJihar Ogun
IreleJihar Ondo
IrepoJihar Oyo
IrepodunJihar Kwara
IrepodunJihar Osun
Irepodun/IfelodunJihar Ekiti
IrewoleJihar Osun
IsaJihar Sokoto
Ise/OrunEkiti
IseyinJihar Oyo
IshieluJihar Ebonyi
Isiala MbanoJihar Imo
Isiala Ngwa NorthJihar Abia
Isiala Ngwa SouthJihar Abia
IsinJihar Kwara
Isi UzoJihar Enugu
IsokanJihar Osun
Isoko NorthJihar Delta
Isoko SouthJihar Delta
IsuJihar Imo
IsuikwuatoJihar Abia
Itas/GadauJihar Bauchi
ItesiwajuJihar Oyo
ItuJihar Akwa Ibom[13]
IvoJihar Ebonyi
IwajowaJihar Oyo
IwoJihar Osun
IzziJihar Ebonyi
JabaJihar Kaduna
JadaJihar Adamawa
JahunJihar Jigawa
JakuskoJihar Yobe
JalingoJihar Taraba
Jama'areJihar Bauchi
JegaJihar Kebbi
Jema'aJihar Kaduna
JereJihar Borno
JibiaJihar Katsina
Jos EastJihar Plateau
Jos NorthJihar Plateau
Jos Southjihar Plateau
Kabba/BunuJihar Kogi
KaboJihar Kano
KachiaJuhar Kaduna
Kaduna NorthJihar Kaduna
Kaduna SouthJihar Kaduna
Kafin HausaJihar Jigawa
KafurJihar Katsina
KagaJihar Borno
KagarkoJihar Kaduna
KaiamaJihar Kwara
KaitaJihar Katsina
KajolaJihar Oyo
KajuruJihar Kaduna
Kala/BalgeJihar Borno
KalgoJihar Kebbi
KaltungoJihar Gombe
KanamJihar Plateau
KankaraJihar Katsina
KankeJihar Plateau
KankiaJihar Katsina
Kano MunicipalJihar Kano
KarasuwaJihar Yobe
KarayeJihar Kano
Karim LamidoJihar Taraba
KaruJihar Nasarawa
KatagumBauchi
KatchaNiger
KatsinaKatsina
Katsina-AlaBenue
KauraKaduna
Kaura NamodaZamfara
KauruKaduna
KazaureJigawa
KeanaNasarawa
KebbeSokoto
KeffiNasarawa
KhanaRivers
KibiyaKano
KirfiJihar Bauchi
Kiri KasamaJigawa
KiruJihar Kano
KiyawaJihar Jigawa
KogiJihar Kogi
Koko/BesseJihar Kebbi
KokonaJihar Nasarawa
Kolokuma/OpokumaJihar Bayelsa
KondugaJihar Borno
KonshishaJihar Benue
KontagoraJihar Niger
KosofeLagos
KaugamaJigawa
KubauJihar Kaduna
KudanJihar Kaduna
KujeFCT
KukawaBorno
KumbotsoJihar Kano
KumiTaraba
KunchiJihar Kano
KuraJihar Kano
KurfiJihar Katsina
KusadaJihar Katsina
Kwali FCT
KwandeBenue
KwamiJihar Gombe
KwareJihar Sokoto
Kwaya KusarBorno
LafiaNasarawa
LageluOyo
Lagos IslandLagos
Lagos MainlandLagos
Langtang SouthPlateau
Langtang NorthPlateau
LapaiNiger
LamurdeAdamawa
LauTaraba
LavunNiger
LereJihar Kaduna
LogoBenue
LokojaKogi
MachinaYobe
MadagaliAdamawa
MadobiKano
MafaBorno
MagamaNiger
MagumeriBorno
Mai'AduaJihar Katsina
MaiduguriBorno
MaigatariJigawa
MaihaAdamawa
MaiyamaKebbi
MakarfiJihar Kaduna
MakodaJihar Kano
Malam MadoriJigawa
MalumfashiJihar Katsina
ManguPlateau
ManiJihar Katsina
MaradunJihar Zamfara
MarigaJihar Niger
MakurdiJihar Benue
MarteJihar Borno
MaruZamfara
MasheguNiger
MashiJihar Katsina
MatazuJihar Katsina
Mayo BelwaAdamawa
MbaitoliIm
MboAkwa Ibom[14]
MichikaAdamawa
MigaJigawa
MikangPlateau
MinjibirJihar Kano
MisauJihar Bauchi
MobaEkiti
MobbarBorno
Mubi NorthAdamawa
Mubi SouthAdamawa
MokwaNiger
MongunoBorno
Mopa MuroKogi
MoroKwara
MoyaNiger
Mkpat-EninAkwa Ibom[15]
Municipal Area CouncilFCT
MusawaJihar Katsina
MushinLagos
NafadaJihar Gombe
NangereYobe
NasarawaJihar. Kano
NasarawaJihar. Nasarawa
Nasarawa EgonNasarawa
NdokwaDelta
NdokwaDelta
NembeBayelsa
NgalaBorno
NganzaiBorno
NgaskiKebbi
Ngor OkpalaImo
NguruYobe
NingiJihar Bauchi
NjabaImo
NjikokaAnambra
Nkanu EastEnugu
Nkanu WestEnugu
NkwerreImo
Nnewi NorthAnambra
Nnewi SouthAnambra
Nsit-AtaiAkwa Ibom[16]
Nsit-IbomAkwa Ibom[17]
Nsit-UbiumAkwa Ibom[18]
NsukkaEnugu
NumanAdamawa
NwangeleImo
Obafemi OwodeOgun
ObanlikuCross River[2]
ObiBenue
ObiNasarawa
Obi NgwaAbia
Obio/AkporRivers
ObokunOsun
Obot AkaraAkwa Ibom[19]
ObowoImo
ObubraCross River[2]
ObuduCross River[2]
OdedaOgun
OdigboOndo
OdogboluOgun
Odo OtinOsun
OdukpaniCross River[2]
OffaKwara
OfuKogi
Ogba/Egbema/NdoniRivers
OgbadiboBenue
OgbaruAnambra
OgbiaBayelsa
OgbomoshoOyo
OgbomoshoOyo
Ogu/BoloRivers
OgojaCross River[2]
Ogo OluwaOyo
Ogori/MagongoKogi
Ogun WatersideOgun
OgutaImo
OhafiaAbia
Ohaji/EgbemaImo
OhaozaraEbonyi
OhaukwuEbonyi
OhiminiBenue State
OrhionmwonEdo
Oji RiverEnugu
OjoLagos
OjuBenue
OkehiKogi
OkeneKogi
Oke EroKwara
OkigweImo
OkitipupaOndo
OkoboAkwa Ibom[20]
OkpeDelta
OkrikaRivers
OlamaboroKogi
Ola OluwaOsun
OlorundaOsun
OlorunsogoOyo
OluyoleOyo
OmalaKogi
OmumaRivers
Ona AraOyo
Ondo EastOndo
Ondo WestOndo
OnichaEbonyi
Onitsha NorthAnambra
Onitsha SouthAnambra
OnnaAkwa Ibom[21]
OkpokwuBenue
Opobo/NkoroRivers
OredoEdo
OrelopeOyo
OriadeOsun
Ori IreOyo
OrluImo
OroluOsun
OronAkwa Ibom[22]
OrsuImo
Oru EastImo
Oruk AnamAkwa Ibom[23]
Orumba NorthAnambra
Orumba SouthAnambra
Oru WestImo
OseOndo
Oshimili NorthDelta
Oshimili SouthDelta
Oshodi-IsoloLagos
OsisiomaAbia
OsogboOsun
OturkpoBenue
Ovia North-EastEdo
Ovia South-WestEdo
Owan EastEdo
Owan WestEdo
Owerri MunicipalImo
Owerri NorthImo
Owerri WestImo
OwoOndo
OyeEkiti
OyiAnambra
OyigboRivers
Oyo WestOyo
Oyo EastOyo
OyunKwara
PaikoroNiger
PankshinPlateau
PataniDelta
PategiKwara
Port HarcourtRivers
PotiskumYobe
Qua'an PanPlateau
RabahSokoto
RafiNiger
RanoKano
Remo NorthOgun
RijauNiger
RimiKatsina
Rimin GadoKano
RingimJigawa
RiyomPlateau
RogoKano
RoniJigawa
Sabon BirniSokoto
Sabon GariKaduna
SabuwaKatsina
SafanaKatsina
SagbamaBayelsa
SakabaKebbi
Saki EastOyo
Saki WestOyo
Sandamujihar Katsina
SangaJihar Kaduna
SapeleDelta State
SardaunaTaraba
ShagamuOgun
ShagariJihar Sokoto
ShangaJihar Kebbi
ShaniJihar Borno
ShanonoJihar Kano
ShellengJihar Adamawa
ShendamPlateau
ShinkafiZamfara
ShiraBauch
ShiroroNiger
ShongomGombe
ShomoluLagos
SilameSokoto
SobaKaduna
Sokoto NorthSokoto
Sokoto SouthSokoto L
SongAdamawa
Southern IjawBayelsa
SulejaNiger
Sule TankarkarJigawa
SumailaKano
SuruKebbiSurulereOyo
SurulereLagos
TafaNiger
Tafawa BalewaBauchi
TaiRivers
TakaiKano
TakumTaraba
Talata MafaraZamfara
TambuwalSokoto
TangazaSokoto
TarauniKano
TarkaBenue
TarmuwaYobe
TauraJigawa
ToungoAdamawa
TofaKano
ToroBauchi
TotoNasarawa
ChafeZamfara
TsanyawaKano
Tudun WadaKano
TuretaSokoto
UdenuEnugu
UdiEnugu
UduDelta
Udung-UkoAkwa Ibom[24]
Ughelli NorthDelta
Ughelli SouthDelta
UgwunagboAbia
UhunmwondeEdo
UkanafunAkwa Ibom[25]
UkumBenue
Ukwa EastAbia
Ukwa WestAbia
UkwuaniDelta
Umuahia NorthAbia
Umuahia SouthAbia
Umu NneochiAbia
UngogoJihar Kano
UnuimoImo
UruanAkwa Ibom[26]
Urue-Offong/OrukoAkwa Ibom[27]
UshongoBenue
UssaTaraba
UvwieDelta
UyoAkwa Ibom[28]
Uzo-UwaniJihar Enugu
VandeikyaJihar Benue
WamakoJihar Sokoto
WambaNasarawa
WarawaJihar Kano
WarjiBauchi
Warri NorthDelta
Warri SouthDelta
Warri South WestDelta
Wasagu/DankoKebbi
WasePlateau
WudilKano
WukariTaraba
WurnoSokoto
WushishiNiger
YaboSokoto
Yagba EastKogi
Yagba WestKogi
YakuurCross River[2]
ObiBenue
ObiNasarawa
Obi NgwaAbia
Obio/AkporRivers
ObokunJihar Osun
Obot AkaraJihar Akwa Ibom[29]
ObowoJihar Imo
ObubraJihar Cross Rivers" />
YalaJihar Cross River[2]
Yamaltu/DebaJihar Gombe
YankwashiJihar Jigawa
YauriJihar Kebbi
YenagoaJihar Bayelsa
Yola NorthJihar Adamawa
Yola SouthJihar Adamawa
YorroJihar Taraba
YunusariJihar Yobe
YusufariJihar Yobe
ZakiJihar Bauchi
ZangoJihar Katsina
Zangon KatafJihar Kaduna
ZariaJihar Kaduna
ZingTaraba
ZurmiZamfara
ZuruKebbi

Manazarta