Kabara

Kabara dai ko Magajiya shi ne sunan da sarakunan gargajiya suka yi amfani da shi waɗanda suka mallaki Hausawa a zamanin da.[1][2] Kuma tarihin Kano ya ba da jerin sunayen sarakunan Magajiya da aka ce sun tare a mulkin Daurama II, wato Kabara ko Magajiya ta ƙarshe a mulkin Daura .

Kabara

Kabaru

Jerin Kabaru:

  • Kufuru
  • Ginu
  • Yakumo
  • Yakunya
  • Wanzamu
  • Yanbamu
  • Gizir-gizir
  • Inna-Gari
  • Daurama
  • Ga-Wata
  • Shata
  • Fatatuma
  • Sai-Da-Mata
  • Ja-Mata
  • Ha-Mata
  • Zama
  • Sha-Wata.
  • Daurama II 

[3]

Manazarta