Justin Bijlow

Justin Bijlow (an haife shi 22 ga Janairu 1998) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Holland wanda ke taka leda a matsayin mai tsaron gida na ƙungiyar Eredivisie Feyenoord da ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Netherland.

Justin Bijlow
Rayuwa
HaihuwaRotterdam, 22 ga Janairu, 1998 (26 shekaru)
ƙasaKingdom of the Netherlands (en) Fassara
Harshen uwaDutch (en) Fassara
Ƴan uwa
AhaliJoël Bijlow (en) Fassara
Karatu
HarsunaDutch (en) Fassara
Sana'a
Sana'aɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
ƘungiyoyiShekaruWasanni da ya/ta bugaƘwallaye
  Netherlands national under-17 football team (en) Fassara2014-2015120
Netherlands national under-16 football team (en) Fassara2014-201430
  Netherlands national under-19 football team (en) Fassara2015-2017130
  Feyenoord (en) Fassara2016-unknown value1040
  Netherlands national under-20 football team (en) Fassara2017-201710
  Netherlands national under-21 football team (en) Fassara2017-2021130
  Netherlands national association football team (en) Fassara2021-unknown value80
 
Muƙami ko ƙwarewaMai tsaran raga
Lamban wasa1
Nauyi84 kg
Tsayi188 cm
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta