Joaquim Adão
Joaquim Adão Lungieki João (an haife shi a ranar goma sha huɗu 14 ga watan Yuli, shekarar alif dubu ɗaya da ɗari tara da casa'in da biyu 1992)[1] ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan asalin ƙasar Switzerland wanda ke taka leda a ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Petro de Luanda a matsayin ɗan wasa mai tsaron gida. [2]
Joaquim Adão | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Cikakken suna | Joao Joaquim Adão | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Fribourg (en) , 14 ga Yuli, 1992 (31 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Switzerland Angola | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Harsuna | Faransanci | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga tsakiya | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Nauyi | 75 kg |
Aikin kulob
An ba Adão aro ga kulob din Premier na Scotland Heart of Midlothian a cikin watan Janairu, shekara ta alif dubu biyu da goma sha takwas 2018.[3]
Ayyukan kasa da kasa
Adão ya buga wasansa na farko na kasa da kasa a Angola a ranar biyar 5 ga watan Maris, shekarar alif dubu biyu da goma sha huɗu 2014, a wasan da suka tashi kunnen doki ma'na ɗaya da ɗaya 1-1– da Mozambique. [4] Yana cikin rukunin farawa kuma ya buga wasan gaba daya. [4]
Hanyoyin haɗi na waje
- Joaquim Adão at National-Football-Teams.com
- Joaquim Adão at Soccerway
- Joaquim Adão at FootballDatabase.eu
Manazarta
🔥 Top keywords: Radhika Anant MerchantBabban shafiRadhika MerchantMusamman:SearchKhalid Al AmeriTaarak Mehta Ka Ooltah ChashmahHausawaDauda Kahutu RararaKarin maganaRitu Porna ChakmaMuhammadUmar M ShareefAfirkaMusamman:RecentChangesYaƙin Duniya na IIYancin dan adam a nigeriaUmar Ibn Al-KhattabUsman Dan FodiyoSpecial:SearchDuniyaNajeriyaAnnabi IsahUmar Abdul'aziz fadar begeBola TinubuAli NuhuMukesh AmbaniIbrahim Ahmad MaqariAnnabi SulaimanJerin sunayen Allah a MusulunciKarthika Deepam (Telugu TV series)Sani Umar Rijiyar LemoLamine YamalAnnabi MusaWikipidiyaHarshen HausaShukaAlqur'ani mai girmaJerin ƙauyuka a jihar KadunaIbrahim Niass