Jeff Bezos

Jeff Bezos

Jeff Bezos
babban mai gudanarwa

Mayu 1996 - 5 ga Yuli, 2021 - Andy Jassy (en) Fassara
chairman of the executive board (en) Fassara

Rayuwa
Cikakken sunaJeffrey Preston Jorgensen
HaihuwaAlbuquerque (en) Fassara, 12 ga Janairu, 1964 (60 shekaru)
ƙasaTarayyar Amurka
MazauniMedina (en) Fassara
Harshen uwaTuranci
Ƴan uwa
MahaifiTed Jorgensen
MahaifiyaJacklyn Gise
Abokiyar zamaMacKenzie Scott (en) Fassara  (1992 -  2019)
Ma'aurataLauren Sánchez (en) Fassara
Yara
AhaliMark Bezos (en) Fassara
Ƴan uwa
Karatu
MakarantaRiver Oaks Elementary School (en) Fassara
Miami Palmetto High School (en) Fassara
Princeton University (en) Fassara
(1982 - 1986) Digiri a kimiyya : computer science (en) Fassara, electrical engineering (en) Fassara
HarsunaTuranci
Yaren Sifen
Sana'a
Sana'acomputer scientist (en) Fassara, entrepreneur (en) Fassara da commercial astronaut (en) Fassara
EmployersFirst International Telecom (en) Fassara
Bankers Trust (en) Fassara  (1988 -  1990)
D.E. Shaw (en) Fassara  (1990 -  1994)
Amazon (kamfani)  (5 ga Yuli, 1994 -
Kyaututtuka
MambaAmerican Academy of Arts and Sciences (en) Fassara
Phi Beta Kappa Society (en) Fassara
National Academy of Engineering (en) Fassara
Imani
Addiniirreligion
IMDbnm1757263
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

Farkon Rayuwa

An haife shi a Albuquerque na kasar Mexico a ranar 12 ga Janairu 1964. Lokacin da aka haife shi mahaifiyar tana yar shekara 17 tana makarantar gaba da primary, a lokacin kuma babanshi shekarar 19 .ya kasance dan kasuwar kasar Amurka, mai saka hanun jari, Shine ya kirkiri manhajar Amazon kuma shine Shugabanta. [1]

Kasuwanci

Bayan Bezos ya kammala makaranta a shekarar 1986, ya samu aiki a Intel, Bell LAbs,kuma Andersan Consulting da saursan kamfanoni, FArko yayui aiki a Fitel, wanda kamfani ne fasahar zamani, wanda aka dauke shi a matsayin mai kula tare da gina yanar gizo gizo, ya koma bangaren harkokin bankuna kuma ya zama mai kula da al'ammura a BAnking Trust daga 1988 zuwa 1990 daga nan ya shiga D.E Shaw & Co. [2]AmazonA shekarar 19993 Bezos ya kirkiri Shagon litattafai na yanar gizo shi da matarshi MAckenzie Scott, bayan ya bar aiki a D>E shaw sai ya kirkiri kamfaninsa Amazon.

Dukiya

Bezos ya zama Miloniya a shekara ta 1997 bayan dukiyar shi ta kai $54 millio ta hanyar kamfaninsa Amazon[3]

Manazarta