Jean-Philippe Rameau

Jean-Philippe Rameau (lafazi: /jan filip ramo/) (an haife shi ran ashirin da biyar ga Satumba a shekara ta 1683, a Dijon - ya mutu ran sha biyu ga Satumba, a shekara ta 1763, a Paris), shi ne mawaƙin Faransa. Ya rubuta kiɗa mai yawa, ciki har da kantata bakwai, kum da motete huɗu.

Jean-Philippe Rameau
Rayuwa
HaihuwaDijon, 25 Satumba 1683
ƙasaKingdom of France (en) Fassara
MutuwaFaris, 12 Satumba 1764
MakwanciChurch of Saint Eustache (en) Fassara
Ƴan uwa
Abokiyar zamaMarie-Louise Mangot (en) Fassara
Yara
AhaliClaude Rameau (en) Fassara
Karatu
MakarantaCollège des Godrans (en) Fassara
HarsunaFaransanci
Ɗalibai
Sana'a
Sana'amai rubuta kiɗa, Mai tsara rayeraye, musicologist (en) Fassara, music theorist (en) Fassara, organist (en) Fassara, harpsichordist (en) Fassara da theorist (en) Fassara
Muhimman ayyukaDardanus (en) Fassara
Pièces de clavecin en concerts (en) Fassara
Traité de l'harmonie réduite à ses principes naturels (en) Fassara
Pièces de Clavecin (en) Fassara
Castor et Pollux (en) Fassara
Les Indes galantes (en) Fassara
Hippolyte et Aricie (en) Fassara
Kyaututtuka
MambaAcadémie des Sciences, Arts et Belles-Lettres de Dijon (en) Fassara
FafutukaBaroque music (en) Fassara
Kayan kidagoge
IMDbnm0708150
Mutum-mutumin Jean Philippe rameau
Clermont-Ferrand - Plaque Jean-Philippe Rameau cathedral organist (Yuli 2020)
Jean-Philippe Rameau.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.