Ivan Provedel

Ivan Provedel (an haife shi 17 ga watan Maris 1994) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Italiya wanda ke taka leda a matsayin mai tsaron gida na ƙungiyar Serie A Lazio.

Ivan Provedel
Rayuwa
HaihuwaPordenone (en) Fassara, 17 ga Maris, 1994 (30 shekaru)
ƙasaItaliya
Karatu
HarsunaItaliyanci
Sana'a
Sana'aɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
ƘungiyoyiShekaruWasanni da ya/ta bugaƘwallaye
  Empoli FC (en) Fassara-
  F.C. Pro Vercelli 1892 (en) Fassara-
Udinese Calcio-
AC ChievoVerona (en) Fassara2012-2013
AC ChievoVerona (en) Fassara2013-
  Italy national under-20 football team (en) Fassara2013-201355
Pisa S.C. (en) Fassara2013-2014290
A.C. Perugia Calcio (en) Fassara2014-2015240
  Modena F.C. (en) Fassara2015-20162121
 
Muƙami ko ƙwarewaMai tsaran raga
Nauyi84 kg
Tsayi192 cm
IMDbnm14138409
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta