Haryana

Haryana jiha ce, da ke a Arewacin ƙasar Indiya. Tana da yawan fili kimanin kilomita arabba’i 44,212 da yawan jama’a 25,353,081 (in ji ƙidayar shekarar 2011). Jihar tarayyar Indiya ce daga shekara ta 1966. Babban birnin jihar Chandigarh ne. Birnin mafi girman jihar Faridabad ne. Satyadev Narayan Arya shi ne gwamnan jihar. Jihar Haryana tana da iyaka da jihohin huɗu : Himachal Pradesh a Arewa maso Gabas, Uttar Pradesh a Gabas, Rajasthan a Kudu da Yamma, da Punjab a Arewa.

Haryana


Wuri
Map
 29°11′37″N 76°19′29″E / 29.193657°N 76.324586°E / 29.193657; 76.324586
ƘasaIndiya

Babban birniChandigarh (en) Fassara
Yawan mutane
Faɗi27,761,063 (2016)
• Yawan mutane627.91 mazaunan/km²
Harshen gwamnatiHarshen Hindu
Haryanvi (en) Fassara
Labarin ƙasa
Yawan fili44,212 km²
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
MabiyiEast Punjab (en) Fassara
Ƙirƙira1 Nuwamba, 1966
Tsarin Siyasa
Majalisar zartarwaGovernment of Haryana (en) Fassara
Gangar majalisaHaryana Legislative Assembly (en) Fassara
• Shugaban ƙasaKaptan Singh Solanki (en) Fassara (27 ga Yuli, 2014)
• Chief Minister of Haryana (en) FassaraNayab Singh (en) Fassara (12 ga Maris, 2024)
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
UTC+05:30 (en) Fassara
Lamba ta ISO 3166-2IN-HR
Wasu abun

Yanar gizoharyana.gov.in
Taswirar jihar Haryana a ƙasar Indiya.
Gallicrex cinerea -Basai Wetlands, near Gurgaon, Haryana, India
Kogin Yanuna