Ghada Owais

Ghada Owais ( Larabci : غادة كرم عويس Ghāda Karam 'Owais ) ya kasan ce ɗan jaridar Lebanon ne na Al Jazeera . An haife ta ne a ranar 6 ga watan Nuwamba, 1977, kuma ta halarci Jami’ar Lebanon, ta kammala a shekara ta 1999. [1] Owais ya shiga Al Jazeera a 2006. [2] Tana magana da Larabci dakuma Ingilishi. [3]

Ghada Owais
Rayuwa
Haihuwa6 Nuwamba, 1977 (46 shekaru)
ƙasaLebanon
Karatu
MakarantaLebanese University (en) Fassara
Sana'a
Sana'aɗan jarida

Manazarta