Gandun Dabbobi

Gandun Dabbobi na Bala A. Funtua fassarar shahararren littafin nan nemai suna Animal Farm, wallafar wanibaturen Ingila wanda ake kira GeorgeOrwel, ko da yake dai sunansa nagaskiya shi ne Eric Blair. GandunDabbobi dai shagube ne, waton gugarzana akan juyin mulkin da akayi aƙasar Rasha, a shekarar 1917 – wandaakayi amfani da dabbobin da ake kiwoa gandu domin isar da sako. Wannanlittafi ne mai manufar jigonilmantarwa, nishadantarwa da wayarda kai ta hanyar zambo da kumafarfaganda. Gandun dabbobi littafinemai dauke da hikima da hangen nesa.

Gandun Dabbobi
Asali
MawallafiGeorge Orwell (en) Fassara
Shekarar ƙirƙira1945
Asalin sunaAnimal Farm
Ƙasar asaliIngila
BugawaHarvill Secker (en) Fassara
Shafuka92
Distribution format (en) Fassarahardback (en) Fassara da paperback (en) Fassara
Characteristics
Genre (en) Fassararoman à clef (en) Fassara, satirical fiction (en) Fassara, fable (en) Fassara da dystopian fiction (en) Fassara
HarsheTuranci
Kintato
Narrative location (en) FassaraIngila da Manor Farm (en) Fassara
Muhimmin darasitotalitarianism (en) Fassara
Tarihi
Chronology (en) Fassara

Coming Up for Air (en) FassaraGandun DabbobiNineteen Eighty-Four (en) Fassara

Labarin Littafi

Wadannan dabbobi sune suka taru akarkashin wani tsohon alade waishiDattijo (Old Major) , don yayi musubayani na wani irin mafarki da yayi,da kuma yanda zasu kori Nomau (Mr.Jones) daga gonarsa don ta zama tasu.Daga karshe dai sunci nasara wajenkorar Nomau daga gandu ta hanyartawaye (revolution) , kuma gandu yakoma nasu, ya zama sune wuka sunenama, bayan mutuwar Dattijo, wandaya mutu kwana ukku bayanjawabinsa.

Kokarin marubucin

Marubucin yayi amfani daaladu a matsayin dabbobi masu kaifintunani kuma masu iya tafiyar daragamar mulkin gandu, MusammanDantulu (Snowball) , Maitumbi(Napoleon) , da Karambana (Squealer) –Sauran dabbobi sun hada da su Aura(Benjamin) , Akawal (Boxer), Godi(Clover), Hoge (Minimus), Kyalla(Muriel) , Sangartatta (Mollie) Barde(Pinkeye) , Burtu (Moses), Dafale(Bluebell), Durwa (Jessie), ‘Yarbaka(Pitcher) da dai sauransu. Dabbobingandu dai sunci nasarar tawaye ne daKarin karfin gwuiwar Wakar DabbobinRugu wadda ke dumamasu :

Dabbobin rugu duk kusaurareniDabbobin ko ina ku saurareni,Nazo da zance mai faranta raiNan gaba ba wuya, idan munniyyaLalle muna iya ture Dan Adam.Daga nan sai kasa ta zantotamuMune muke iko da ko ina…Shafi name 9Sunan gandu ya canza daga GandunNomau zuwa Gandun Dabbobi, har suntsara dokokinsu wadanda zasu yiamfani dasu. Ga alamu dai, Dantulushugaba ne nagari mai hazaka da sonci gaban dabbobi – ‘‘Ya ‘yan’uwana,mu nufi saura, mu maida himmaryankan tattaka, mu ga munfi Nomauda barorinsa maida hankali Shafi na 18.

An fara samun banbancin zamangandu, da nuna fifiko da son kai tunlokacin da aka fara tatsar madara anamallakawa aladu kawai, hardanunannen mangwaro ma sai aladukawai ke moriyarsa. A duk lokacin dasauran dabbobi suka fara guna-guni,sai a tura musu Karambana don yayimusu bayani. Saboda baiwarsa ta iyamagana, Karambana zai iya canzabaki zuwa fari. Yakan ce: Ya‘yan’uwana, ina fatar zaku lura fa dacewar mu aladu, ba muna yin haka nedon nuna fifiko ko son kai. Da yawadaga cikinmu ba mu son madara komangwaro. Ni kaina bani kaunarsu.Dalilin da yassa kawai muke shansushine don mu tsare lafiyarmu. Madarada mangwaro, Ya yan uwana, iliminkimiya ya tabbatar da amfaninsu gaaladu. Mu aladu, masu aikin tunani nekawai, dukkan shirye-shirye dasarrafar da aikin gandun nan yadogara ne fa a kanmu. Dare da rana fatsaye muke don jin dadin ku kawai.Saboda ku ne muke shan madara damangwaron nan. Shin me kuke zatoidan muka kasa yin aikinmu yadda yakamata? Nomau sai ya dawo… cikinmubabu wanda yake son yaga Nomau yadawo. Shafi na 26.Hassada da babakeren Maitumbi sunsayayi kulla-kullar korar Dantulu agandu, saboda babu jituwa atsakaninsu, duk lokacin da daya yaccewannan ‘fari’ ne sai dayan yace a’a,‘baki’ ne. Haka sunka saba yi har ankaiso ga muhawarar ginin famfo(windmill) . Jim kadan da korarDantulu, sai ga aladu sun fara karyadokokin gandu:Duk abu mai kafa biyu abokin gaba neDuk abu mai kafa hudu, ko fuffuke,dan’uwanmu neKada dabbar da ta kuskura ta sa tufafiKada dabbar da ta kushura ta kwantakan gado [da barguna]Kada dabbar da ta kuskura ta sha giya[har ta bugu]Kada dabbar da ta kuskura ta kashe‘yar’uwarta [babu dalili]Duk dabbobi darajarsu daya [ammawasu sun dara wasu]Dabbobi sun koma da cewa mulkinNomau yafi mulkin aladu dadi, bawa

Manazarta