Filin Da-ga

A lokacin Yaki, filin da-ga wani wuri ne inda mahimman harkokin sojoji suka faru ko suke kan faruwa.[1][2] filin da-ga zai iya daukan dukkanin inda yaki ke gudana, a tudu ne ko ruwa ko a iska.[3]

Filin Da-ga
military term (en) Fassara
Bayanai
Ƙaramin ɓangare nahuman-geographic territorial entity (en) Fassara
Bangare nayaƙi
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta