Fabio Arcanjo

Fábio Alexandre Gomes Arcanjo (an haife shi a ranar 18 ga watan Oktoba 1995) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiya ga ƙungiyar SCU Torreense ta Portugal. An haife shi a Portugal, yana wakiltar ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Cape Verde.

Fabio Arcanjo
Rayuwa
HaihuwaLisbon, 18 Oktoba 1995 (28 shekaru)
ƙasaPortugal
Sana'a
Sana'aɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
ƘungiyoyiShekaruWasanni da ya/ta bugaƘwallaye
F.C. Alverca (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewaMai buga tsakiya

Ayyukan kasa da kasa

Arcanjo ya fara buga wasa a kungiyar kwallon kafa ta Cape Verde wasa a wasan da suka doke Andorra da ci 0-0 (4-3) a bugun fenariti a ranar 3 ga watan Yuni 2018.[1]

Rayuwa ta sirri

Arcanjo ɗan'uwan ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne Telmo Arcanjo. [2]

Manazarta

Hanyoyin haɗi na waje