El Chadaille Bitshiabu

El Chadaille Bitshiabu (an haife shi 16 ga Mayu 2005) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Faransa wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan baya na ƙungiyar Bundesliga RB Leipzig.

El Chadaille Bitshiabu
Rayuwa
HaihuwaVilleneuve-Saint-Georges (en) Fassara, 16 Mayu 2005 (19 shekaru)
ƙasaFaransa
Sana'a
Sana'aɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
ƘungiyoyiShekaruWasanni da ya/ta bugaƘwallaye
 
Muƙami ko ƙwarewaMai buga baya
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta