Eddie Howe

Edward John Frank Howe (an haife shi 29 Nuwamba 1977) ƙwararren manajan ƙwallon ƙafa ne kuma tsohon ɗan wasa. Shi ne manajan kulob na Premier League Newcastle United.

Eddie Howe
Rayuwa
Cikakken sunaEdward John Frank Howe
HaihuwaAmersham (en) Fassara, 29 Nuwamba, 1977 (46 shekaru)
ƙasaBirtaniya
Karatu
HarsunaTuranci
Sana'a
Sana'aɗan wasan ƙwallon ƙafa da association football coach (en) Fassara
Hanya
ƘungiyoyiShekaruWasanni da ya/ta bugaƘwallaye
AFC Bournemouth (en) Fassara1994-200220110
  England national under-21 association football team (en) Fassara1998-199820
Portsmouth F.C. (en) Fassara2002-200420
Swindon Town F.C. (en) Fassara2004-200400
AFC Bournemouth (en) Fassara2004-2004171
AFC Bournemouth (en) Fassara2004-2007531
 
Muƙami ko ƙwarewacentre-back (en) Fassara
Tsayi178 cm
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta