Digger Okonkwo

Dan Wasan kungiyar Kwallon Kafa ta Najeriya

Digger Ifeanyi Okonkwo (an haife shi ranar 30 ga watan Agustan 1977) tsohon ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne wanda ya taka leda a ƙarshe a Senglea Athletic. An haife shi a Najeriya, ya wakilci tawagar ƙasar Malta.

Digger Okonkwo
Ɗan Adam
Bayanai
Jinsinamiji
Ƙasar asaliNajeriya da Malta
Country for sport (en) FassaraNajeriya da Malta
SunaDigger (en) Fassara
Shekarun haihuwa30 ga Augusta, 1977
Wurin haihuwaNajeriya
Yaren haihuwaHarshen Ibo
HarsunaTuranci, Harshen Ibo da Pidgin na Najeriya
Gidan kakanniNajeriya
Sana'aɗan wasan ƙwallon ƙafa da association football coach (en) Fassara
Matsayin daya buga/kware a ƙungiyaMai buga baya
Wasaƙwallon ƙafa

Sana'a

Digger ya taɓa taka leda a ƙungiyoyi daban-daban na Maltese kamar su Għajnsielem, Pietà Hotspurs, Mosta FC da Naxxar Lions, kafin ya ƙare aikinsa a Senglea Athletic.[1]

Ayyukan ƙasa da ƙasa

Okonkwo ya kuma wakilci ɓangaren Malta na ƙasa[2] kuma ya buga wasansa na farko a ranar 21 ga watan Agustan 1999.

Manazarta

Hanyoyin haɗi na waje

  • Nigerian football players in Europe at the Wayback Machine (archived 6 October 2009)