Diego Velázquez

Diego Velázquez (Diego Rodríguez de Silva y Velázquez), an haife shi a Sevilla (Hispania) a ranar 6 ga watan Yuni shekara ta 1599, ya mutu a Madrid (Hispania) a shekara ta 1660. Ya kasance shahararren mai zane, kuma shugaban masu zane a fadar Sarki Philip IV na Spaniya da Portugal. Ya kasance mai zane na musamman zamanin Baroque (c. 1600–1750). Ya fara zane ta hanyar salon Tenebrizanci (wato salo na nuna wani al'amari mai dumbin mamaki ta zane) da dai makamantan su.

Diego Velázquez
Great Lodging Master of the Palace (en) Fassara

16 ga Faburairu, 1652 -
court painter (en) Fassara

Rayuwa
Cikakken sunaDiego Rodríguez de Silva y Velázquez
HaihuwaSevilla, 6 ga Yuni, 1599
ƙasaIspaniya
MutuwaMadrid, 6 ga Augusta, 1660
MakwanciMadrid
Ƴan uwa
MahaifiJuan Rodríguez de Silva
MahaifiyaJerónima Velázquez
Abokiyar zamaJuana Pacheco (en) Fassara  (23 ga Afirilu, 1618 -  6 ga Augusta, 1660)
Yara
Karatu
HarsunaYaren Sifen
MalamaiFrancisco Pacheco (en) Fassara
Ɗalibai
Sana'a
Sana'apainter (en) Fassara, Masu kirkira da mai zane-zane
Wurin aikiSevilla, Madrid, Venezia, Roma, Napoli, Roma da Italiya
Muhimman ayyukaThe Triumph of Bacchus (en) Fassara
Las Meninas (en) Fassara
Apollo in the Forge of Vulcan (en) Fassara
Christ in the House of Martha and Mary (en) Fassara
The Surrender of Breda (en) Fassara
The Waterseller of Seville (en) Fassara
Kyaututtuka
FafutukaBaroque
Artistic movementportrait painting (en) Fassara
mythological painting (en) Fassara
history painting (en) Fassara
religious painting (en) Fassara
Hoto (Portrait)
architectural painting (en) Fassara
genre art (en) Fassara
landscape painting (en) Fassara
nude (en) Fassara
figure (en) Fassara
animal art (en) Fassara
religious art (en) Fassara
still life (en) Fassara
Statue in Madrid (A. Marinas, 1899).
Casa natal de Diego Velázquez, Sevilla
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.